fbpx
Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Matakan Kariya Daga Ciwon Hanta

0
Adadin mutane masu ɗauke da cutar hanta abin mamaki, ƙara yawaita yake duk kuwa da irin alluran riga-kafin da ake yi gami da wayarwa...

Abubuwan Da Ya Kamata A Lura Da Su Kafin A Ɗora...

0
Ya kamata ma’aikatan lafiya su yi la’akari da waɗannan abubuwan domin samun sauƙin laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haddasawa: Shekarun haihuwa (age) Nauyin...

Alamomin Shigar So 3

0
SO wata jijiya ce ko halitta ce wacce Allah (Subhanahu wata'ala) yake halitta a cikin zukatan mutane. Saboda haka, akwai abubuwa guda huɗu wanda...

Alamomin Shigar So 2

0
Akwai wasu alamomi wanda mutum ya kamata ya yi la'akari da su, saboda su ne alamomin da zai iya gane cewa ya gamu da...

Alamomin Shigar So 1

0
TSAKURE So wata tsoka ce ko jijiya ce a cikin zuciya wanda Allah yake halittar bayinsa ko ɗan Adam da ita, don haka so wata...

Abin Da Zai Faru Gobe

0
Ban san gaibu ba, amma tabbas na san abin da zai faru da ni gobe, domin kuwa yau ɗina yayar gobe ce tunda ni...

Me Za Ka Yi Idan Ka Ga Ɗan Uwanka Zai Mutu?

0
Manzon Allah S.A.W Yayi Mana Wasu Bayanai Dangane Da Mutuwa: Da farko babbar alama da za a gane kusantowar mutuwa ga mutum mai matsananciyar...

Yaushe Tura Za Ta Kai Bango?

0
Jama'a wai kwa du kuna iya ji naNa ga kamar fa ba ku saurare naYa na gane ku ne a zaune a ranaAn ya...

Duka A Murɗe

0
Afwan yau jikin kamar wani mai laulayi Haka na yini ta har daren Allah haka na yi Ban aika ba babu wanda kuma nace ya yi Shi...

Har Yanzu Akwai Matsala Fa

0
Daga Lokacin da ya zamto mace na goyon ciki amma kullum tana cikin ƙunci da kuka lokaci zuwa lokaci, wannan na shafar yanayin bugun...