liƙawa: yadda ake
So Da Shaƙuwa
Akwai hanyoyi da dama, waɗanda miji zai iya samun so da shaƙuwa mai tsanani a wajen matarsa, kamar su kyauta, kulawa, yabo, kwalliya, zantawa...
Dabarun Bunƙasa Noman Masara
1. Wajen shuka
Dukkanin wanda zai noma irin wannan masara, don samun masara mai inganci, to ya kamata ya yi la'akari da;
a. Ƙasar wajen da...
Mallakar Miji
Ya zama dole akan waɗanda suke so su mallake mai gidansu, su iya waɗannan abubuwan, kamar yadda sheikh Halliru Maraya Kaduna, Shiekh Aminu Daurawa...
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Huɗu
Great Britain, Ingila ke nan duk da yake ita ta zama ta fi kowacce cin ribar cinikin Bayi, ba ta soke bauta ba da...
Jinkirin Warkewar Nankarwa (Delayed Healing Of Strech Marks)
Nankarwa (stretch marks) takan zamo mai tsananin ƙaiƙayi ko zafi ne, sa'annan kuma mai wahalar warkewar saboda haɗakar abubuwa guda biyu:
(a) Bubbuɗewa da kumburin...
Dabarun Noman Zamani
Noma babbar sana’a ce a ƙasar Hausa (Madauci, Isa da Daura, 1968). Ana ma kallon cewa, ita ce sana’ar da ta fi kowace sana’a...
Sunayen Annabi Muhammad (S.A.W)
Annabi Muhammad (S.A.W) yana da wasu sunaye har guda ɗari biyu da ɗaya (kamar yadda mai dala'ilu ya kawo su), sannan kuma wasu malamai...
Dalilan Da Ke Sa Kaurin Bangon Mahaifa Da Hanyoyin Magance Su
Endometrial hyperplasia yanayi ne wanda yake faruwa ga mace ta hanyar sanya bangon mahaifarta (endometrium) ya yi kauri fiye da kima. Abinda yake haddasa...
Haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W)
Shugabanmu Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) shi manzon Allah ne, zuwa ga mutane baki ɗaya, cikamakin Annabawa, shugaban Manzonnin Allah ne.
1. Ya zo da...
Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Uku
Yawancin cinikin Bayin da aka yi a wannan ƙarni na 16 ana ɗiban su ne ana kai su Satomi inda suke noman rake da...