liƙawa: yadda ake
Hatsarin Yin Wasa-rere Da Hawan Jini
Kamar yadda kwanaki kuka ji na yi bayani kan ciwon sugar cewa shi ne kan gaba wajen haddasa chronic kidney failure toh Hawan jini...
Azumin Watan Ramadan 2
Idan kuma mutum ya kusa haɗiye abinci ko abin shan, sannan kuma sai ya ji ana kiran sallah, idan lokaci ne, ma`ana shi ne...
Tambayoyin Azumi Da Amsoshi
Tambaya :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara zai iya hutawa ?
Amsa :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara ba zai iya...
Azumin Watan Ramadan
Azumin watan Ramadan, wajibi ne a kan kowane musulmi, kuma wanda yake baligi, sannan kuma mai hankali, saboda mara hankali zai iya aikata duk...
Yadda Ake Chinese Rice
Tukunyar Ramadan tare da ni Ummulkhair Sani.
A yau za mu ga yadda ake haɗa Chinese Rice.
ABUBUWAN BUƘATA:-
Shinkafa.
Karas.
Peas.
Albasa.
Ƙwai.
Tattasai.
Butter.
Gishiri.
YADDA AKE HAƊAWA:-
Da farko za ki fasa ƙwanki...
Shawara Ga Masu Ciwon Suga
Mutane masu larurar ciwon siga ku daure kullum musamman wajen alwalar safe ko la'asar kuke tsayawa ku lura da tafukan ƙafarku da tsakanin yatsu...
Yanayin Damuwa (Depression)
Depression dai wani yanayi ne marar daɗi da mutum ke tsintar kanshi bayan wani abu marar kyau ya faru da shi, ko kuma haka...
Tarihin Dr. Mujahid Abdullahi Kudan
An haifi Mujahid Abdullahi a ranar 29/03/1987 a unguwar Zaɓi, wacce take kusa da unguwar Saidawa a garin Kudan, kuma cikin ƙaramar hukumar Kudan,...
Yadda Ake Tsayar Da Update Na Windows 8 Da Kuma 10
So da yawa mutane na kukan cewar idan sun haɗa wayar su da computer; Domin yin amfani da yanar gizo (browsing). Suna ganin Data...
Haƙƙoƙin Mabiya A Kan Shugabanni
Su kuwa mabiya suna da waɗannan haƙƙoƙi a kan Shugabanninsu:
1. Tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi da mutuncin mabiyansa. Wajibi ne ya kula da...









