Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Wasu Wuraren da Aka fi Koyon Shan Kayan Maye

0
Wasu daga cikin masu sha da kuma waɗanda suke zaune da masu shan ƙwayoyin, musamman mata, sun bayyana an fi koyon waɗannan shaye-shaye a...

Bikin Kamun Kifi

0
GABATARWA Bikin Kamun Kifi na daga cikin muhimman al'adun gargajiya da suka shahara a Arewacin Najeriya, musamman a cikin masarautar Argungun da ke jihar Kebbi....

Misalan Malaman Yarabawa A Ƙarni Na Goma Sha Tara

0
Malaman ƙarni na goma Sha Tara a ƙasashen Yarabawa sun haɗa da: Sheikh Saleh bin Abdulƙadir Sheikh Muhammad al-Busiri Sheikh Harun  Sheikh Abubakar bin Al-Qasim -Malam Ahmad Qifu Malam Usman...

Tarihin Alaramma Malam Isa Ɗan Ƙauranmata Bin Umar

0
An haifi Malam Isa Umaru a garin Ƙauranmata zamanin Sarkin Kano Usman. Mahaifinsa Malam Umar ya aika da shi garin Bunkure wajen Malam Adamu...

Tarihin Gwani Ɗanbirni

0
An haifi Malam Muhammad ɗan Malam Ali a unguwar Zage da ke Birnin Kano a zamanin Sarkin Kano Usman. Gwani Ɗan birni ya sha...

Rashin Kawowar Mace A Lokacin Jima’i (ANORGASMIA)

0
Akwai matan da suke fahimtar cewa ba su kawowa a lokacin jima'i, wanda ake kira "anorgasmia" a likitance. Domin fahimtar wannan yanayin da kuma...

Fim Na Ilmantarwa

0
Gabatarwa Haƙiƙa rayuwa tana tafiya ne tare da zamani, wanda kowanne zamani akwai abubuwan da ya ke zuwa da shi lokacin shi, wani lokaci ya...

Yadda Za Ku Gyara Zamantakewarku Ta Aure

Bincike ya nuna ma'auratan da suke sabunta yanayin rayuwarsu ta yau da gobe sun fi samun zaman lafiya a zamantakewar aure. Ga yadda za ku...

Matakan Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur’ani Da Raya Su

0
Zai yi kyau kowace jiha ta bi hanyoyi don cimma wannan buri bisa shawartar masana da kuma jami'anta. Kaɗan daga waɗannan matakai sun haɗa...

Ciwon Hanta (Hepatitis) 2

0
Hepatitis cuta ce wacce take kama hanta (liver), ta sanya mata kumburi (inflammation). Ita kuma hanta wata muhimmiyar tsoka ce da take a ɓangaren...