Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Tarihin Kafuwar Ƙasar Jordan

0
Ƙasar Jordan (Al-Urdunn) tana daga cikin ƙasashen Gabas ta tsakiya da suka fi ƙaranci a girma amma suka fi zurfin tarihi. Tarihinta ya fara...

Maƙala Mai Taken Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona...

0
Tsattsafin Fanɗare wa Addinin Musulunci: Wata Yasasshiyar Gona a Gandun Waƙoƙin Baka na Hausa Adamu Rabi’u BAKURA1, Abu-Ubaida SANI Department of Languages and Cultures, Federal University, Gusau,...

Tatsuniyar Budurwa Marar Tabo

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa, wadda ko tabo ɗaya babu a jikinta. Shi ke nan, sai ta ce ita fa...

Tatsuniyar Jarumin Sarki

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani jarumin sarki wanda a fagen yaƙi ba ya ja da baya. Duk inda ya sa gaba sai...

Tarihin Garin Kudan 2

0
BABI NA HUƊU Rana ta fara haskawa a sararin samaniyar garin Kudan, tamkar zinaren take  ɗauke da albarkatu. Mutane sun tashi suna jin wani sabon...

Yadda Asalin Kishi Yake

0
GABATARWA A shekarar 2013, wani rahoton binciken masana da Farfesa Daniel Freeman na Jamiar Oxford tare da marubuci Jason Freeman suka wallafa a jaridar 'The...

Nazarin Hanyoyin Adana Kayayyakin Hausawa Na Gargajiya

0
TUN KAFIN A HAIFI UWAR MAI SABULU, BALBELA TAKE DA FARIN GASHINTA: NAZARIN HANYOYIN ADANA KAYAYYAKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA Daga Magaji Ahmad Gaya PhD Sashen Koyar Harsunan...

Tarihin Garin Kudan

0
BABI NA ƊAYA Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma kishin al’umma....

Tatsuniyar Gizo Da Ɓaure

0
‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata rana ne dai wani sarki yana zance a zuci, yana cewa, 'Gonata ta ɓaure ta yi kyau....

‎Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum

0
‎‎Ga ta nan ga ta nan ku. ‎Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...