Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Gaskiyar Abinda Ya Faru Na Shahadar Husaini (Radiyallahu Anhu)

0
A wannan gaɓa zan bayyana gaskiyar abinda ya faru a taƙaice dangane da shahadar husaini (Radiyallahu Anhu) kamar yadda amintattun masana tarihi suka bayyana. Mutanen...

Sharhin Littafin Ina Son Sa Haka

0
Littafin Ina Son Sa Haka Littafin Ina Son Sa Haka wanda Balaraba Ramat Yakubu ta wallafa a shekarar ta 1999, yana ba da labarin wata...

Sharhin Wasu Littattafan Adabin Kasuwar Kano

0
A wannan babi an yi ƙoƙari na yin sharhin wasu daga cikin litattafan Adabin Kasuwar Kano. Sai dai da yake littattafan da yawa an...

Tsokaci Kan Adabin Kasuwar Kano A Jaridu Da Mujallu

0
Daga bayanan da muka gani a sama, mun gane kowane daga cikin rukunin al’ummar Hausawa da yadda suke kallon wannan abu na adabi da ya...

Siffofin Adabin Kasuwar Kano

0
Da yake ana tariyar abin da ya wuce ne game da wannan fage na Adabin Kasuwar Kano, ta yaya za a iya gane aikin...

Nazarin Rayuwar Adabin Kasuwar Kano

0
Balaga: 1990 zuwa 1995 Nazarin rayuwar Adabin Kasuwar Kano a zamanin da muka kira na balaga ya fito mana da siffofi mabambanta. Da farko dai...

Karin Lafazi (ACCENT)

0
Gabatarwa Baiwar da Allah ya yi wa ɗan Adam ta amfani da harshe yana daga cikin abubuwan da suka bambanta shi (ɗan Adam ɗin) da...

Adabin Kasuwa A Ƙasar Hausa

0
A wannan babin an yi ƙoƙarin bin yadda aka samar da adabin kasuwa a ƙasar Hausa. Abin nufi, bayan ganin yadda fasalin adabin kasuwa...

Jigogin Adabin Kasuwannin Ƙasashe

0
Saƙonni ko kuma jigogin da waɗannan ayyuka na adabi suke isar wa sun bambanta ne daga wannan gari zuwa wancan ko kuma daga wannan...

Adabin Kasuwar Kitsch A Jamus

1
Duk da an ce samuwa da ginuwa na adabin jama’a ko yayi ya tusgo ne daga ƙasar Ingila, amma ba a ƙasar Ingila irin...