Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Shigowar Nufawa Ƙasar Hausa

1
Nufawa su ne mutanen da suke zaune a farfajiyar da ta haɗa kogin Kwara da kogin Kaduna. Da farko fatauci da noma da kamun kifi...

Shigowar Buzaye Ƙasar Hausa

0
Buzaye mutane ne waɗanda suke zaune rukuni-rukuni a cikin Hamadar Sahara da kuma a yankin Sahel da yake cikin Afrika ta Yamma. Buzaye sun kasu zuwa...

Shigowar Barebari Ƙasar Hausa

0
Barebari su ne mutanen da suke zaune a Arewa maso gabas da ƙasar Hausa a farfajiyar tabkin Chadi. Su ne suka kafa daular Kanuri...

Yadda Tsayar Da Gemu Yake A Al’adar Fulani

0
A al’adar Fulani ana tsayar da gemu a lokacin da wanda za a sanya wa gemu ɗansa ko ‘yarsa ta yi aure har ta...

Shayar Da Jariri Nonon Uwa Zalla (EXCLUSIVE BREASTFEEDING)

0
Shayarwa aiki ne da Allah SWT ya tsara halittar jikin mace ta riƙa yinta a duk lokacin da ta haihu, domin samar da ingantaccen...

Tarihin Alaramma Malam Salihu Ɗangalinja

0
An haifi Malam Salihu ɗan Dawuda a girin Galinja da ke Kanon Dabo a shekarar 1920 zamanin Sarkin Kano Usman. Mashahurin mahaddaci mai baiwar...

Magungunan Gargajiya Na Wanzamai

0
Ko da yake masana da manazarta da ɗaliban al'adun Hausawa sun bayyana ma'anar magani da waɗanda ke bayar da shi a ƙasar Hausa, yana...

Yadda Wanzamai Suke Tsaga

0
Tsaga wata alama ce wadda Hausawa da kuma wasu ƙabilu na sassa daban-daban da suke cikin Nahiyar Afrika da wasu sassa na wannan duniya...

Ire-Iren Ayyukan Wanzamai

0
Cire Belun-Wuya Belun-wuya tsokar nama ce wadda take tsirowa a cikin bakin mutum liƙe da ƙarshen dasashin sama kusa da maƙogaro.Wannan tsokar nama Hausawa...

Yadda Askin Sarauta Yake

0
Askin sarauta na nufin askin da ake yi wa sarakuna ko wasu masu riƙe da sarauta a ƙasar Hausa. Ga al’ada ba kowane wanzami...