Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Dalilan Da Ke Sa Zubar Ruwan Nono Alhalin Babu Ciki Ko...

1
Abin da yasa na sake yin wannan rubutun shi ne ganin yawan tambayoyin da 'yan-uwa mata suke ta yi a kan matsalar a kullum. Zubar...

Mijin Marigayiya Babi Na Bakwai

0
Haka Khadeeja ta kwana a asibitin ƙarƙashin kulawar Anti Iyami. Tun dare likita ya gama da ita aka ba ta duk wasu magungunanta, ya...

Mijin Marigayiya Babi Na Shida

0
A gajiye ya shiga gidan wajen ƙarfe tara na dare, yana shiga yaran suka taso da gudu gaba ɗaya tun kafin ya gama rufe...

Abubuwan Da Ke Haddasa Rashin Zuwan Al’ada (AMENORRHEA)

0
Idan al’ada tana daɗewa ba ta zo ba sai bayan watanni 3 zuwa 6, wannan shi likitoci suke kira “amenorrhea”. A gaskiya wannan yanayin...

Amfanin Haƙuri

0
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amfani ga mutane, kamar yadda...

Mijin Marigayiya Babi Na Biyar

0
Ko da gari ya waye Khadeeja ba ta ma san lokacin da Ummi ta zo ba don tun daga bakin gate ya tare ta...

Yadda Ɗabi’ar Tsotson Ɗan Yatsa Take (FINGER SUCKING)

0
Tsotson ɗan-yatsa, musamman babban ɗan-yatsansa (thumb), ɗabi'a ce wacce Jarirai suke yi da ƙananan yara 'yan wata 6 zuwa shekara 5. Wannan ɗabi'a tana...

Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta A Yau (1)

0
Malam Imam Ahmad da sauran malaman sunan sun rawaito daga Abi Darda` (RA) ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: “Lallai Malamai magada Annabawa...

Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu

0
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko wacce...

Yadda Ake Addu’ar Razana A Cikin Barci

1
Addu'ar wanda ya razana a cikin barci, da wanda ya kasa barci أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التّامَّاتِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ ، وَشَرِّ عِبَادِهِ ، وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ...