Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Amfanin Rake Ga Lafiyar Ɗan Adam

Bincike ya tabbatar da Rake yana da matuƙar amfani ga jikin Ɗan Adam kamar haka: 1- Rake yana taimaka wa HANTA. 2- Shan rake yana maganin...

Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke

1. Bakwala 2. Dara gajera 3. Dara doguwa 4. Dankwara 5. Gurus 6. Gurumfa 7. Haɓar Kada 8. Kalaɓus 9. Kube 10. Markiyo 11. Mu-haɗu-banki 12. Iya kwandishin 13. Mangadara 14. Saki 15. Siniya 16. Sallau Musa 17. Tashi-da-kwakwa 18. Zita 19....

Sunayen Wasu Kifin Hausa

1.Buku ( karfasa) 2. Gaiwa 3. Ramfai 4. Kursa 5. Ƙurungu 6. Gwaski 7. Milli 8. Kala- kala 9. Ragon ruwa WASU SUNAYEN MASUNTA 1 Mali 2.Koma 3.Ƙugiya 4.Taru 5.Fatsa 6.Kalli 7.Ara (kwando) 8.Suru 9.Damal (kwalhe) FASIHIN KAITA Karanta Taron Makon Hausa FCE Bichi 23...

Amfanin Kankana (Watermelon)

 SINADARAN DA KE CIKIN KANKANA: - Water (about 92%) - Vitamin C - Vitamin A - Potassium - Magnesium - Folate - Lycopene (antioxidant) - Citrulline (amino acid) FA'IDOJIN KANKANA A JIKI: 1. Tana...

Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta II

0
September 12, 2024 ƁANGARE NA II: HANYOYIN SADA ZUMUNTA Musamman a wannan ƙasar Najeriya hanyoyin sada zumunta sun fara ɓulla ne daga shekara ta dubu biyu...

Yadda Hawan Jini Yake (HYPERTENSION)

0
Jini ruwa ne mai launi ja-zur da ke kewaya sassan jikin dabbobi masu ƙashin baya (vertebrates), kamar mutane (humans), mage (cats), ƙadangare (reptiles), tsuntsu...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Shida

0
Tana jiyo motsin shigowar Mustapha gidan amma ba ta yi zaton zai tafi da sauri ba, don haka ma ta jira sai da ta...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyar

0
Da asubar fari ya tashi, bayan ya gama alwala ya fito da niyyar tafiya masallaci ya ƙarasa ƙofar ɗakinta ya murza hannun ƙofar ko...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Huɗu

0
Kwanci tashi cikin wannan rayuwar da Khadeeja take a gidan Mustapha har ta gama level 2 a karatunta ta shiga level 3, kuma shekararsu...

Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 7th Nuwamba 2025

0
Fassarar huɗubar Juma'a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma'a 16 Jumadal Ula, 1447 H / 07 November, 2025 M Mai Huɗuba:  Sheikh Dr....