liƙawa: wikihausa
Yadda Za Ki Gyara Kanki
Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari...
Abubuwan Da Ya Kamata A Sani Game Da Ciwon Sanyi
Shi ciwon sanyi wanda Bature ke cewa (S.T.D: Sexual Transmitted Disease) yakan haddasa wa mata matsala daban-daban.
Kama daga rashin haihuwa, ɗaukewar sha'awa, wasu kuma...
Hanyar Warkar Da Ciwon Sanyi Da Maganin Sa
Akwai hanyoyi da mace za ta bi domin rabuwa da wannan mugun ciwon.
Shawarar farko game da wannan ciwon za ta bi; ko da ma...
Addu’a Ga Yaran Da Ba Sa Ji
Yaron da ake gani ya ɗauko hanyar lalacewa ba ya jin magana; ba a sa shi ya yi kuma ba a sa shi ya...
Matakan Da Za A Bi Domin Hana Yara Shaye-shaye
Akan kai wani mataki duk irin kulawar uwa ko kuma kulawar uba ya zamto yaransu ko yarinyarta ta fanɗare.
Ka ga yaro ya jefa kansa...
Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Tashin Hankali
Wannan addu'ar za a iya karanta ta idan mutum na cikin mawuyacin hali; ko kuma mace ta rasa mijin aure; ko kuma mutum na...
Addu’ar Neman Falala
Wannan addu'a ana yin ta domin neman falala da buɗi akan abinda ka sa a gaba, karatu ko kasuwanci.
Akan so ka zama mai yawan...
Yadda Ake Addu’ar Tashi Daga Bacci
An karɓo daga Aisha (Radiyallahu Anhu) tace Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam); ya kasance yana tashi daga bacci zai karanta wannan addu'a;
Ga Addu'ar Tashi Daga...
Yadda Ake Addu’ar Biyan Bashi
Addu'ar Biyan Bashi - Wannan addu'a ce ga wanda bashi ya yi wa yawa, yana so ya biya, ko kuma mutum na cikin tsanannin...
Falalar Tafiya Masallaci
Tafiya masallaci domin yin ɗaya daga cikin salloli biyar bayan alwala. A lokacin da mutum ya ƙare alwala, idan namiji ne, duk takun da...








