liƙawa: wikihausa
Shin Zan Iya Azumin Tazarce?
Amsa: A'a. Bai hallata mutum yayi azumin da babu buɗa-baki ba, wato azumin tazarce kenan.
Hujja: "Munga kana yin azumin tazarce, to, wane acikinku irina?...
Idan Mutum Yana Da Cutar (Ulcer), Zai Iya Yin Gwajin Bututun...
Amsa: Matsawar likita yace yayi, ba tare da ya ajiye azumi ba, to, ya halatta, saboda shi yin gwajin, ba ya karya azumi.
Hujja: (Mazhabu...
Shin Zan Iya Zuwa Ayi Min Allura Da Azumi A Bakina?
Amsa: Yin allura ga mai azumi ya halatta, sai idan likita ne yace, ya ajiye azumin, to, wajibi ne ya ajiye; amma ita allurar...
Shin Ya Hallata Na Wanke Baki Da Man Wanke Baki Idan...
Amsa: Ya halatta mai azumi ya wanke bakinsa da kowane irin sinadarin wanke baki, babu komai.
Hujja: (Daarul Ifata'i).
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan...
Wani Lokacin Idan Na Tofar Daga Baya Kuma Na Kanji Ɗanɗanonsa...
Amsa: Duk abin da mai azumi ya ɗanɗana shi a kan harshe, ya tofar daga baya, kuma ya haɗiyi yawu, sai yaji ɗanɗanon abin,...
Idan Ƙuraje Suka Fito Min A Kan Harshena, Idan Na Goga...
Amsa: Mai azumin da ƙuraje suka fito masa Akan harshe, ya hallata ya goga tumaturi, amma kar ya haɗiye yawun bakinsa na lokacin, saidai...
Mutum Ne Yake Da Larurar Haƙori, Wanda Jini Yake Fita Daga...
Amsa: Babu abinda ya karya masa azumi anan, kawai dai ya dinga ƙoƙarin zubar da yawun; saboda kar ya haɗiyi ƙwayoyin cuta, ya kuma...
Idan Haƙorina Yana Min Ciwo, Zan Iya Barbaɗa Magani Ko Ɗigawa...
Amsa: Babu laifi idan mai azumi yana fama da ciwon haƙori wanda bai hana shi ɗaukar azumi ba, ya ɗiga magani, ko ya barbaɗa...
Idan Mutum Ya Saka Maganin Ciwon Ido, Sai Yaji Maganin Har...
Amsa: Duk mutumin da ya saka maganin ciwon Ido, kuma yaji shi har maƙogwaro, babu komai, azuminsa na nan.
Hujja: (Mazhabu Hanafiya, Ibnu Taimayyah).
Domin karanta...
Idan Mutum Yana Wanka, Sai Ruwan Sabulu Ya Shiga Hancinsa, Azuminsa...
Amsa: Idan ruwan sabulun wanka ya shiga hancin mai azumi, babu komai, azuminsa yana nan.
Hujja: (Alfatawa 261682).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Mutum Ya...









