Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai

0
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo Kano a lokacin girma ya...

Tarihin Sheikh Muhammad Barnoma

0
An haifi Malam Muhammad Barnoma ɗan Gwani Muktari a garin Misau. An ce bayan mahaifinsa Gwani Muktari ya yi hijira daga Barno shi ne...

Hanyoyin Farfaɗo Da Tsangayun Alƙur’ani

0
Kamar yadda muka gani a sashe na ɗaya babi na ɗaya cewa, a da tsangayun alƙur'ani suna da gata da wasu haƙƙoƙi cikin baitul...

Fassarar Huɗubar Juma’a daga Masallaci mai Alfarma 7th February 2025

0
Mai Huɗuba: Sheikh Dr. Abdullah Awwad Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu Huɗubar Masallaci Mai Alfarma: Sheikh Dr. Abdullah Awwad...

Kamannin Jariri

0
Sakamakon binciken kimiyya na asibiti bai tabbatar da cewa idan namiji ya riga mace yin inzali, ko kuma idan mace ta riga namiji fitar...

Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Jihar Zamfara

0
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur'ani a Zamfara sun haɗa da: 1. Malam Maharaz Yanfuɗo 2. Malam Yusuf Godar 3. Malam Lawwali...

Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura

0
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su yana ɗaya daga cikin manyan  hanyoyi da 'yan bidi'a suke bi domin yaɗa bidi'o'insu, musamnan hadisai na falalar mutane...

Nasiha A Kan Mata

0
MATA 10 WAƊANDA  ALLAH YA TSINE MUSU: - ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ 1. Mata masu tsaga fuskokinsu. - ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ 2. Mata masu aske gashin gira. - ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ 3. Mata masu kankare...

Saƙo Maƙoƙo

0
Sallama farko na miƙo Ɗan ƙasa ne ko kwa baƙo Wanda ke sama to ya sauƙo Ya ji saƙon umma kuma ya karɓa. Magana zan yo a kanta Tsohuwar...

Yin Amfani Da Maganin Sauro Na Ƙonawa

0
Ana yin amfani da coil na sauro a sassa daban-daban na duniya, musamman a yankunan da suke fama da yawan cututtukan da sauro yake...