Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Misalan Malaman Nufawa A Ƙarni Na Ashirin

0
Malaman ƙarni na ashirin sun haɗa da: - Alhaji Umar Egan Bidda - Alhaji Alpa Darajta Bidda - Alhaji Umaru Banwuya Bidda - Alaramma Malam Zubairu Kuba Bidda Domin...

Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)

0
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu wurin mahaifinsa Malam lbrahim...

Cikin Molo (Molar Pregnancy)

0
Cikin Molo wani nau'in alamun juna biyu ne da wasu cikin mata kan samu kansu da shi wanda kuma a zahiri gaskiya ba ciki...

Saiƙo Ko Sanƙo (Baldness)

0
Saiƙo inji sakkwatawa, ko sanƙo inji zage-zagi da katsinawa, shi ne ake kira "alopecia" a likitance. A turance kuwa ana kiransa "baldness" ko "bald...

Matasa

0
Allah SWT ya ce: “Lallai su matasa ne, sun yi imani da ubangijinsu sai muka kara musu shiriya” MATASHIYA: WANENE “MATASHI” Majalisar ɗinkin duniya dangane da abinda...

Falalar Salati Ga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam)

0
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; wanda ya yi salati ɗaya a gare ni, Allah zai yi salati goma a gare shi'. Annabi (Sallallahu Alaihi...

Yadda Ake Garin Kunun Aya

0
A yau za mu koyi yadda ake yin Garin Kunun Aya. Kunun Aya kamar yadda muka sani kunun aya yana da matuƙar amfani ga...

Biyayya Ga Mahaifa (Iyaye)

0
“Sannan mun yi wasiya ga mutum da ya kyutata wa mahaifansa, mahaifiyarsa ta yi goyon cikinsa cikin wahala sannan ta haife shi cikin wahala…”...

Yadda Ake Wainar Semovita

0
A yau za mu koyi yadda ake wainar semovita. Wainar Semovita abinci ne da ake yin sa da garin semovita, waina kamar yadda muka...

Cututtukan Haƙori

1
Cututtukan haƙori su ne matsalolin da suke kama haƙorin mutum, su haifar masa da ciwon haƙori, ko faɗuwar haƙori, ko rashin tsarin haƙori mai...