Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Kafar Sadarwar Zamani, Amfani da ƙalubalenta 2

1
Amfani da kafar yanar gizo da kuma kafar sadarwar zamani (Social Media) haɗe da  ƙalubalen su (Kashi na Biyu) Abubakar Ibrahim Panshekara Waɗanann sabbin hanyoyin kafofin...

Abubuwan Da Ke Haddasa Yawan Zubewar Juna Biyu

0
Yawan yin ɓarin juna biyun da bai kai makwanni 20 ba, babu zato ba tsammani, shi ne ake kira "spontaneous abortion" a likitance. Abubuwan...

Zinariyar Awa Ga Jariran Mu

1
Zinariyar awar ita ce awa ɗaya ta farko a duniya ga jarirai bayan an haifo su wato "Golden hour" a turance, a nan ake...

Hani A Kan Yin Gaba

0
Gaba: Rashin magana da juna bisa ga wani dalili wanda ya haɗa wasu mutane faɗa ko husuma ko jayayya da dai sauran su. Saboda haka,...

Hani Akan Cin Amana

0
Amana: Wani zance ne ko magana ne, kaya ko dukiya wanda wani mutum ya ɗauka ya ba wani mutum ko ya faɗa masa, saboda...

Menene Writer’s Block?

0
Writer's block, yanayi ne da marubuci ko marubuciya ke jin kasalar kasa rubutu kwata-kwata, ko kuma an fara rubutun a ji an gaji ba...

Kira Ga Masu Son Yin Ƙiba

0
Akwai wani kuskure da ke cigaba da faruwa tsakanin mata na shan maganin da suke kira Sha-ka-fashe domin son sui ƙiba. Wannan magunguna kala...

Siffofin Shugaban Da Ya Kamata Mu Zaɓa

0
Assalamu Alaikum Ya ku ‘yan uwana al’ummar Najeriya masu daraja! Hakika na yi bincike lokaci mai tsawo a cikin Alkur’ani mai girma da littattafan tafsirai...

Waƙar Ilimi

0
Waƙar ilimin zamani ta Mu’azu Haɗeja 1. Gishiri in ba kai ba miya, Ilimi mai gyaran zamani. 2. Jama’armu ku jawo hankulanku, Mu lura da halin zamani. 3. Iko,...

Ɓacewar Ashanar Hannu Ta Tazarar Haihuwa

0
Abu ne mai yiwuwa ashanar hannu wacce ake soka ta a cikin tsokar damtsen mace domin yin tazarar haihuwa (contraceptive implant), ta ɓace ta...