liƙawa: wikihausa
Kamannin Jariri
Sakamakon binciken kimiyya na asibiti bai tabbatar da cewa idan namiji ya riga mace yin inzali, ko kuma idan mace ta riga namiji fitar...
Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Jihar Zamfara
Irin malaman da suka ba da gudunmawa wajen yaɗa ilmin Alƙur'ani a Zamfara sun haɗa da:
1. Malam Maharaz Yanfuɗo
2. Malam Yusuf Godar
3. Malam Lawwali...
Hadisai Na Ƙarya Da Raunana A Kan Ashura
Ƙirƙirar hadisai da yaɗa su yana ɗaya daga cikin manyan hanyoyi da 'yan bidi'a suke bi domin yaɗa bidi'o'insu, musamnan hadisai na falalar mutane...
Nasiha A Kan Mata
MATA 10 WAƊANDA ALLAH YA TSINE MUSU: -
ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ
1. Mata masu tsaga fuskokinsu. -
ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ
2. Mata masu aske gashin gira. -
ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ
3. Mata masu kankare...
Saƙo Maƙoƙo
Sallama farko na miƙo
Ɗan ƙasa ne ko kwa baƙo
Wanda ke sama to ya sauƙo
Ya ji saƙon umma kuma ya karɓa.
Magana zan yo a kanta
Tsohuwar...
Yin Amfani Da Maganin Sauro Na Ƙonawa
Ana yin amfani da coil na sauro a sassa daban-daban na duniya, musamman a yankunan da suke fama da yawan cututtukan da sauro yake...
Tarihin Malam Muhammadu Na Ta’ala
Malam Muhammadu Na Ta'ala ɗaya ne daga zuriyar Sheikh Abdullahi Alkanawi, almajirin Shehu Usman kuma jakadansa. Asalinsa mutumin Kano ne daga jinsin Gyanawa. Ya...
Ingantattun Hadisai Kan Falalar Ranar Ashura Da Azumin Ranar
1- An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya zo Madina; sai ya ga Yahudawa na azumi...
Falalar Suratul Baƙara
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; "kada ku mayar da gidajenku kamar maƙabarta; Haƙiƙa Shaiɗan...
Falalar Suratul Fatiha
An karɓo daga Abu Sa'id Ibnul Mu'alla (Radiyallahu anhu) yace; Na kasance ina salla a masallaci sai Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kira...









