liƙawa: wikihausa
Yunƙurin Hausantar Da Kimiyya Da Fasaha
Haƙiƙa ilimin kimiyya da fasaha baiwa ce ta Ubangiji da ya keɓanci wasu daga cikin bayinsa da ita, wanda su kuma su ke da...
Shin Sauro Yana Yaɗa Cutar HIV/AIDS?
Mun san da cewar macen sauro tana da saliva wato miyau, sannan tana da allurai har guda 6 waɗanda da su take aikin zuƙar...
Ko Ka San Cewa Idanun Sauro Sun Fi 100?
Allah (Subhanahu wata'ala) yace:
( إِنَّ اللَّهَ لَا يَسْتَحْيِي أَن يَضْرِبَ مَثَلًا مَّا بَعُوضَةً فَمَا فَوْقَهَا ۚ فَأَمَّا الَّذِينَ آمَنُوا فَيَعْلَمُونَ أَنَّهُ الْحَقُّ مِن رَّبِّهِمْ...
Jan Hankalin Matasa
A matsayin ka na ɗan talaka idan ka kalli kanka ka san cewa kai ba kowa ba ne, iyayen ka ba masu kuɗi ko...
Waƙar yaƙin Korona
1. Bismillah za ni fara
Waƙar yaƙar Korona
2. Nai Salati nai Salama
Ga manzo mai Madina
3. Mu haɗo ƙarfi da ƙarfe
Domin yaƙar Korona
4. Duniya yau ta...
Shin Menene Sihiri?
Sihiri wani abu ne yanzu wanda ya yawaita cikin al-umma. Kasuwar bokaye ta buɗe, mutane da yawansu suka manta da lahirar su, suka ɗauki...
Yadda Ake Faten Tsaki Da Wake
Fate abincin gargajiya ne wanda ya samo asali tun iyaye da kakanni. Yana ƙunshe da ganyayyaki masu ƙunshe da sinadarai waɗanda ke inganta lafiyar...
Yadda Alamomin Jinnu Yake
Za mu ɗauki kaɗan daga cikin jinnu mu bayyana alamominsa da kuma magungunansa.
Jinnul Gawas
Waɗannan jinnu sun yi zamani da Annabi Suleiman (Alaihis Salam). Kamar...
Addu’ar Matafiyi
Wannan addu'a ce ga wanda zai yi tafiya kuma yana tsoron kada wani ya cutar da shi ko ya cutar da iyalinsa bayan ya...
Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu
Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake ajikin...