liƙawa: wikihausa
Taron Ranar Marubuta Hausa Ta Duniya 2025
Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya ya gudana cikin nasara a ranar 31/12/2025 a ɗakin taro na Manpower Development Institute da ke garin Dutse...
Waƙa Mai Taken Rabbi Kare Min Mijina
Rabbi kare min mijina
Abin kirana farin ciki na
1. Ni ina sonsa sahibina
Shi nake so nake wa ƙauna
Shi yake sanya murmushi na
Shi yake yaayen fushi...
Yadda Hukuncin Tsotsar Al’aura Yake A Likitance
A LIKITANCE MEYE HUKUNCIN MAI TSOTSAR FARJI YAYIN SADUWA ??
Shin haɗiye maniyyi na da illa ga lafiya?
Sannan shafa maniyyin da mata kan...
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Dabbobi
1. Muna godiya ga jalla sarki Rahimuna,
Da ya horace mana halittunsa bai ɗaya.
2. Ya fifita ɗan Adam bisa dukka talikai,
Na kogi tudu da masu...
Tarihin Garin Rimin Gado
Akan yi wa garin Rimin Gado kirari da cewa "Rimin Gado garin 'yan lalle", silar hakan kuwa shi ne, Allah ya ba wa garin...
Yadda Danya (Molluscum Contagiosum) Take
Waɗannan ƙurajen da kan bayyana a fuskar manya da ƙananan yara wanda ake kira da "Molluscum Contagiosum" a kimiyyance, inda da Hausa akan kira...
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Maƙwabci
Allahu sarki ka ban sani,
Da zai yi amfanuwa ga ni,
Cikin dare har ma da wuni,
Tsare ni aikin take sani,
Ina ta roƙon ka mai...
Ƙaddamar Da Manhajar Karin Magana Challenge
Wasa Mai Ilimantarwa Cikin Harshen Hausa
Mun ƙaddamar da manhajar Karin Magana Challenge, wani sabon wasan ilimi da aka ƙirƙira domin taimaka wa mutane su...
Illolin Sinadaran Samun Ƙwazo Da Kuzari
Energy drinks wani rukunin Lemo ne me ƙunshe da tarin sinadarai masu ƙarfin gaske da ke iya hargitsa lissafin ƙwaƙwalwa. Yana ƙunshe da sinadarai...
Tarihin Garin Gurin Gawa
Kamar yadda marubutan littafin 'Urban Society ' Gist da Halbert suka faɗa, kuma kamar yadda yake game da asalin ita kanta wayewar, tushen kowanne...









