Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Shigowar Ƙananan Ƙabilu Ƙasar Hausa

0
Sauran Ƙabilu Bayan waɗannan al’ummomi da aka yi bayani kan shigowarsu ƙasar Hausa akwai wasu ƙananan ƙabilu waɗanda suke maƙwabtaka da suka shigo. Misali, a...

Zubar Da Ruwa A Farko Da Kuma Ƙarshen Juna Biyu

0
Zubar da ruwa ga farkon ciki da kuma ƙarshen ciki musamman daga wata 8 zuwa haihuwa ba cuta ko matsala ba ce ga mace. Lokacin...

Faɗakarwa A Kan Cin Hanci Da Rashawa

0
Majalisar Tarayya da Zargin Naira Miliyan Uku Ƙungiyar SERAP ta fito fili ta buƙaci EFCC da ICPC su binciki Majalisar Tarayya kan zargin cewa ana...

Addu’a Ga Wanda Aka Zo Biyansa Bashinsa

0
Addu'a ga wanda ya ba da bashi idan aka zo biyan sa bashinsa بَارَكَ اللهُ لَكَ فِي أَهْلِكَ وَمَالِكَ ، إِنَّمَا جَزَاءُ السَّلَفِ الْحَمْدُ وَالأَدَاء...

Addu’ar Ƙin Shu’umci

0
  اللهُمَّ لاَ طَيْرَ إِلا طَيْرُكَ وَلَا خَيْرَ إِلا خَيْرُكَ وَلاَإِلَهَ غَيْرُكَ Allahumma la ɗaira illa ɗairuka wala khaira illa khairuka wala ilaha gairuka Ya Allah! Babu...

Tarihin Malam Attahiru Shehu Na Liman (Limamin Masallacin Shehu)

0
An haifi Malam Attahiru a farko-farkon sarautar sarkin musulmi Abubakar na uku. Malam Attahiru ya taso cikin tarbiyyar addini wurin mahaifinsa. Kasancewar gidansu gida ne...

Nason Al’adun Yarabawa A Kan Wanzancin Hausawa

1
A wurin Yarabawa ayyuka makamantan na wanzanci Hausawa akwai mutane daban-daban waɗanda suke aiwatar da su a tsakanin mutanen wannan al’umma. Misali ‘bonjamo ko...

Addu’ar Wanda Ya Ji Wani Ciwo A Jikinsa

1
Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: 'Ka sanya hannunka a wajen da yake maka ciwo a jikinka, ka...

Addu’ar Tafiya (Wadda Matafiyi Yake Yi)

0
الله أكبر، الله أكبر، اللهُ أَكْبَرُ سُبْحَانَ الذي سَحْرَ لَنَا هَذَا وَمَا كُنَّا لَهُ مُقْرِنِينَ وَإِنَّا إِلَى رَبَّنَا لَمُنْقَلِبُونَ ، اللهُمَّ إنا نسألُكَ فِي...

Shigowar Yarabawa Ƙasar Hausa

0
Yarabawa suna ne wanda Hausawa suke kiran mutanen da suke kudu-maso-yamma da ƙasar Hausa a tsohuwar Daular Oyo da Ijebu Ode da Ogbomosho da...