liƙawa: wikihausa
Matakan da Iyaye Za Su Bi Don Kare Tarbiyyar ‘Ya’yansu A...
Shin ka taɓa tsayawa ka lura ko ka tambayi kanka: “Me yasa yarona ba ya fita daga waya ko kwamfuta? Ko Kuma me yake...
Yadda Maguzawa Suke A Taƙaice
SHIMFIƊA
Hoton rayuwar wata al’umma takan fito cikin ayyukan adabi wanda adabin Hausa bai keɓanta ba. Hakan na faruwa ne idan marubuci ya taɓa jin...
Gudunmawar Ali Gumzak Wajen Samarwa Da Kuma Haɓaka Finafinan Hausa
NAZARIN WASU DAGA CIKIN FINAFINANSA
DAGA
FATIMA ADAM ISAH
adamisahfatima@gmail.com
07015974659
DA
MUHAMMAD SAHAL ALIYU
Sahalaliyu@gmail.com
07065994177
ƊALIBA A SASHEN NAZARIN HARSUNAN NIJERIYA DA KIMIYYAR HARSHE,
JAMI’AR JIHAR KADUNA, KADUNA
Maƙalar Da Aka Gabatar A...
Tarihin Farfesa Abdallah Uba Adamu
Wannan Shi ne Farfesa Da Ya Kafa Tarihi A Duk Faɗin Najeriya.
Farfesa Abdallah Uba Adamu, ɗan asalin unguwar Daneji a Kano, da ya kafa...
Masu Rera Waƙa
Masu rera waƙar, su ne asalin mawaƙan, wato waɗanda suke zama su tsara waƙar ta hanyar amfani da basirarsu.
Waɗannan su ne rukuni na farko,...
Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Baka Ta Situdiyo
Abin Da Bincike Ya Gano Game Da Gudumawar Adabin Baka Wajen Haɓaka Tattalin Arziki: Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Baka Ta Situdiyo
Dukkanin wani bincike da...
Fitattun Iyayen Gida Na Ɗanƙwairo A Kiɗan Fada
Bisa dukkan hasashe, ubangida a wajen Makaɗi yakan zama mutum wanda ya nuna damuwa a harkoki da al'amurran makaɗi; wataƙila kuma makaɗin nan ya...
Sauran Waɗanda Suka Yi Shahada Tare Da Husaini (Radiyallahu Anhu)
Wani abun jan hankali shi ne sunayen waɗansu daga cikin 'ya'yan Husaini da ƙannansa waɗanda suka gamu da ajalinsu a wannan lokaci a Karbala.
Waɗannan...
Waiwaye Kan Tattalin Arzikin Hausawa Na Gargajiya
TUNA BAYA SHI NE ROKO: WAIWAYE KAN TATTALIN ARZIKIN HAUSAWA NA GARGAJIYA
DAGA
Kabiru Abdulkarim
Kabiruabdulkarim996@gmail.com 08034510967
Da
HauwaMuhammadMaikudi
hawwammaikudi@gmail.com 08098191994
School of Languages,
Kano State College of Education and Preliminary Studies.
Takardar...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 15th August 2025
Huɗubar Juma'a daga Masallaci mai alfarma:21 Safar 1447
15 August 2025
Mai huɗuba: Sheikh Dr. Bandar bin Abdul-Aziz Badila
Mai fassara: Dr. Usman Muhammad Ahmad
Shugaban sashi: Dr....









