Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Yadda Ake Fruit Salad

0
A yau za mu koyi yadda ake fruit salad; Fruit salad abin sha ne, da yake ɗauke da nau'ika daban-daban na kayan marmari. Yana...

Yadda Ake Colorful Prawn Crackers

0
A yau za mu koyi yadda ake Prawn cracker, Prawn cracker abinci ne da yara ke matuƙar so, yana da daɗin ci da sauƙin...

Yadda Ake Miyar Ƙoda

0
A yau za mu koyi yadda ake miyar ƙoda; Miyar ƙoda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya, da makamantansu. Ƙoda na da...

Yadda Ake Kunun Aya

0
Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana...

Yadda Ake Spicy Meat

0
A yau za mu koyi yadda ake spicy meat. Spicy meat abin ci ne da ake yin yinsa da nama. Abubuwan da ake buƙata: Nama ...

Yadda Ake Yin Alalan Shinkafa

0
A yau zamu koyi yadda ake alalan shinkafa. Abubuwan Da Ake Buƙata: Shinkafa ta tuwo Ƙwai Nama Hanta Attaruhu Albasa Magi Gishiri Curry Main gyaɗa Yadda...

Yadda Ake Yin Crepes Da Vegetable

0
A yau za mu koyi yadda ake crepes da vegetable. Crepes da vegetable abin ci ne da yake da matuƙar daɗi a wajen karin...

Yadda Ake Dambun Nama

0
A yau na zo mana da yadda ake haɗa dambun nama; na kaza ko dai na jan nama. Danbun nama na daga cikin abincin...

Yadda Ake Egg Muffin

0
Egg muffins abinci ne da ake yin sa daga ƙwai; ƙwai na da matuƙar amfani. Egg muffin yana da daɗi a karin kumallo ko...

Yadda Ake Potato Balls

0
Potato Balls abinci ne wanda a Hausance ake kiran sa da Ƙwallon dankali, wanda ake yin sa da dankalin Turawa. Yana da matuƙar daɗi...