Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Taƙaitaccen Tarihin Samuwar Waƙoƙin Baka a Ƙasar Hausa

0
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa. Daga ciki akwai ra'ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: "Al'ummar...

Abin da Bincike Ya Gano Game Da Matsalolin Aure A Ƙasar...

0
Wannan bincike dai ya yi ƙoƙarin binciko wasu muhimman al'amura; game da wasu matsaloli da suka addabi gidajen mafi yawan Hausawa; inda binciken ya...

Taƙaitaccen Tarihin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau

0
An haifi Sa'idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma'a; unguwar Bube Attajiri da ke garin...

Yadda Ma’anar Roƙo Take

0
Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; "Sana'ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta"...

Taƙaitaccen Tarihin Kamilu Almajirin Mawaƙa

1
An haifi Kamilu Hussain a shekarar 1980 a ƙauyen Beta Ƙaramar Hukumar Sumaila da ke Jihar Kano a Tarayyar Nijeriya. Cikakken sunansa shi ne...

Waƙa A Matsayin Sana’a

0
Mawaƙa da dama sun dogara da yin waƙa wanda rayuwarsu ta dogara a kai; wannan tunani kuwa tun daga mawaƙan jiya har zuwa na...

Yabo Daga Waƙar Aminu Alan Waƙa

0
Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya yi wa Farfesa Gusau waƙoƙin yabo da dama; amma a wannan takarda an ɗauki waƙa ɗaya mai taken...

Ma’anar Yabo

0
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so...

Hanyoyin Tattara Waƙoƙi da Bayanai

0
Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau; Sannan sai aka ga dacewar rubuce su,...

Ma’anar Kiɗa da Makaɗi

0
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma'anar kiɗa da kuma makaɗi. Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa;...