liƙawa: wikihausa
Yadda Za Ka Dawo Da Martabar Batirin Wayarka
Idan battery na wayarka ya yi ƙasa ko ma ya ƙare gaba ɗaya...
Za ka ji idan kuma ka ɗan sanya batiri a kan...
Yadda Ake Danbun Masara
Danbun masara wani abinci ne na Hausawa wanda ake yi da masara. Kuma masara tana daga cikin nau'in abincin da yake ƙara ƙarfi a...
Asalin Kiɗan Fiyano
Encyclopedia Americana (2003), ta bayyana cewa, a shekarar 1709;
Fiyano - Bartolommeo Cristofori ya ƙirƙiri wani abin kiɗa da ake kira gravicembalo col piona e...
Shinkafa Mai Ƙwai
Shinkafa mai ƙwai wani abinci ne da ake yi da shinkafa tare da ƙwai.
Abubuwan Da Ake Buƙata wajen haɗa shinkafa mai ƙwai
Shinkafa (dafaffiya)Curry/ kayan...
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku
Tatsuniya! Tatsuniya!! Tatsuniyar!!!
Tatsuniya! Wani mutum...
Yadda Ake Duba Rijistar Layin Waya
Mafi yawa daga cikin ma'abota amfani da layukan waya; ba su san yadda ake gano layin nada rijista ba ko akasin haka.
Haka ba su...
Yadda Hashtag Yake
Hashtag wani abu ne da aka samar da shi domin ƙulla alaƙa tsakanin rubutu masu alaƙa da juna.
Ana amfani da Hashtag wajen neman...
Yadda Ake Samar Da Website Na Kyauta Ta Hanyar Amfani Da...
Ka san kuwa za ka iya samar da haɗaɗɗe da ƙayataccen shafin yanar gizo, kuma mai sauƙin aiki ta hanyar yin amfani da shafin...
Yadda Za Ka Lalata Wayarka Idan Ta Ɓata
Dazarar wayarka ta ɓata, ko an sace,to tabbas kana da damar lalata wayar ta hanya mafi sauƙi kamar haka:
Za ka yi hanzari ka nemi...
Yadda Za Ka Dakatar Da Kowanne Irin Kira Wayarka
Idan kana ko kina son hana shigowar kira kowannne iri ne cikin wayarka a sakamakon wasu dalilai;
Sai a yi amfani da waɗannan lambobi a...








