liƙawa: tsafta
Yadda Za Ki Gyara Kanki
Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari...
Yadda Ake Tsaftace Baki
Baki na da buƙatar kulawa ta musamman, domin kawar da wari, da cututtuka, da zubewar haƙora.
Rashin tsaftace baki na haifar da matsala a tsakanin...
Yadda Ake Turaren Ɗaki Na Musamman
Turaren ɗaki na ruwa mai daɗin ƙamshi, yana sa ɗakunanmu su zama na Musamman.
Babu shakka ɗakunanmu na da buƙatar kulawa ta Musamman, Domin su...
Yadda Ake Gyaran Kafa Na Musamman (kaushi ko faso)
Mafi yawan tafin ƙafar mutane na bushewa, Fatar ƙafa ta yi ƙarfi, har ma ta dinga tsattsagewa. Ga shi tana yawan kwasar datti.
Wannan yasa...
Yadda Ake Gyaran Jiki Ya Yi Laushi Kuma Ya Yi Kyau
Gyaran jiki yana taimaka wa Namiji ko Mace ta daɗe tana more jikinta. Fatar mutum ta zama lafiyayya, kuma abin sha'awa. Shi ne za...
Yadda Ake Wanke Flask Ɗin Ruwan zafin Da Ya Dafe Cikin...
Yadda za a wanke flask ɗin ruwan zafin da ya dafe cikin sauƙi
matakai 3 kacal sun isa.
1. A sami baking soda,
sai a zuba kamar...