liƙawa: tarihi
Shimfidar Ƙasa (Nijeriya)
Najeriya tana yammacin Afirka a gabar tekun Guinea kuma tana da faɗin 923,768 km2 (356,669 sq mi), hakan yasa ta zama ƙasa ta...
Nijeriya A 1903 Tarihin Nijeriya Kashi Na (4)
A cikin shekarar 1903, nasarar da Turawan Ingila suka yi, a yaƙin Kano, ya ba su damar dabaru wajen kwantar da zuciyar Masarautar Sakkwato,...
Tarihin Farko Na Nijeriya (1500 BC- 500 AD)
Aikin wayewar Nok na Nijeriya ya bunƙasa ne tsakanin 1,500 BC zuwa AD 200. Ya samar da adadi mai ɗauke da sikandire na rayuwa...
Taƙaitaccen Bayani A kan Nijeriya
Nijeriya ƙasar tarayya ce da take da jihohi 36 da Babban birni tarayya guda (1). Kowace jiha rukuni ce ta siyasa mai cin gashin...
Tarihin Nijeriya Kashi Na Ɗaya(1)
Tarayyar Nijeriya, ƙasa ce mai 'yanci, wacce take a Yammacin Afirka dake iyaka da Nijar a arewa, Chadi a arewa maso gabas, Kamaru a...
Khuɗubar Annabi (SAW) Ta Ban-Kwana
Manzon Allah(SAW) ya fita daga Madina tare da Sahabbai dubu 14 a ranar Asabar 26 ga watan Zulqidah a shekara ta goma bayan Hijirah...
MUHIMMANCIN SANIN TARIHI (2)
Shi sanin tarihi sahihi yana taimakawa wajen fahimtar rayuwa da gujewa shirbici ko shaci-faɗi da kwaikwayo musamman ma sanin tarihin mutanen ƙwarai da suka...



