fbpx
Gida Liƙau(tags) Tarihi

liƙawa: tarihi

Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan

0
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar firamare wacce...

Tarihin Mawaƙi Ashir San Kudan

0
An haifi Ashiru Hamisu a garin Kudan a gidan Tattibu, ɗa ne ga Malam Adamu wanda aka fi sani da Malam Bala, sunan mahaifiyar...

Tarihin Mawaƙi Labaran Adam Kudan

0
An haifi Labaran Adamu Shu'aibu a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko Kudan, a Ƙaramar Hukumar Kudan jihar Kaduna, ya fara karatun allo a wajen...

Tarihin Marigayi Nuhu Baushe Kudan

0
An haife shi a garin Kudan, sunan mahaifinsa shi ne malam Bala, mahaifiyar sa kuma Hassana, ya shahara wajen iya harbi, wanda waɗansu mutane...

Tarihin Dakta Alhaji Gambo Kudan

0
An haifi  Dr. Alh Gambo a garin Kudan a ƙofar gabas a ranar 01/01/1954, sunan  mahaifinsa shi ne Khalid, ya yi karatun Allo, sannan...

Tarihin Sha’iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan

0
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna "na annabi"  a ranar talata 12/4/1982, ya taso a cikin...

Tarihin Salman Khan Salim

0
An haifi Abdurrashid Salim, wato Salman Khan a ranar 27 ga watan Disamba ta shekara 1965, a garin  Mumbai, sannan kuma ɗa ne ga...

Tarihin Associate Professor Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan

0
An haifi Dr. Mu'azu Sa'adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar Kaduna. Mahaifinsa Malam Adamu Muhammad (Andiyo)...

Tarihin Garin Rigasa Da Ke Jihar Kaduna

Rigasa ƙauyen birni ne da ke karamar hukumar Igabi a yankin Kaduna ta tsakiya a cikin jihar Kaduna, Nigeria. Na kira yankin ne da...

Tarihin Marigayi Alaramma Suraj Yunus Kudan

0
An haifi  Alaramma Surajo Yunusa a ranar 07/03/1966 a garin Kudan, cikin ƙaramar Hukumar Kudan, Jihar Kaduna, Nigeria. Sunan Mahifiyarsa Maimuna, sunan mahaifinsa Liman...