liƙawa: sallah
Addu’o’in Kiran Sallah
Wanda ya ji kiran sallah zai faɗi dukkan abin da ladanin yake faɗi, sai dai idan ya ce:
"Hayya alas-salaati (da) Hayya alal falaahi".
{Ku taho...
Addu’a A Yayin Sujjada
"Subhaana Rabbiyal a'alaa".
{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).
"Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii".
{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah!...
Yadda Ake Tahiyya
"Attahiyyaatu lil-laahi was salawaatu waɗɗayyibaatu, assalaamu alaika ayyuhan nabiiyu wa rahmatul-laahi wabarakaatuhu, assalaamu alaina wa alaa idadil-laahis saalihiina. Ashhadu an laa ilaaha illallaahu, wa...
Ɗagowa Daga Ruku’u
Ɗagowa Daga Ruku'u: Bayan kowacce gaɓa ta koma mazauninta; ya tsaya daram kar ya mayar da hannuwansa kan ƙirjinsa, wato; (Qabdu) su ne kaɗai...
Yadda Ake Yin Tasbihi A Ruku’u
Tasbihi A Ruku'u: Mutum zai yi tasbihi a lokacin da ya yi ruku'u kamar haka; "Subahaana Rabbiyal Azim wabi hamdihi" sau uku ko kasa...
Yadda Ake Yin Ruku’u
Bayan ƙare karatun surah; mutum zai yi ruku'u kamar haka, zai ɗora tafukan hannayensa biyu; yana mai ware 'yan yatsun hannuwan nasa a kan...
Karatun Surah A Cikin Sallah
Bayan karatun Fatiha , sai karatun surah; mutum zai karanta abin da ya sawwaƙa tare da shi na surah; ko ayoyi ko ya fara...
Yadda Ake Yin Kabbarar Harama
Bayan gama iƙama a sallar jam'i ko sallar mutum shi kaɗai; mace ce ko namiji, sai ya yi kabbarar harama wacce ita ce mabuɗin...
Wajibcin Karatun Fatiha A Cikin Sallah
Karatun fatiha ga kowanne mai yin sallah wajibi ne; babu sallah ga wanda bai karanta Fatiha ba, sai dai banda mutum 1, wato sabon...
Nafilolin Sallah.
Nafilolin Sallah sun kasu gida biyu:
1- Nafiloli sakakku: Waɗannan su ne nafilolin da ba a ƙayyade adadin raka'o'in su ko lokacinsu ba.. Irin waɗannan...