Gida Liƙau(tags) Ramadan

liƙawa: Ramadan

Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa...

0
Amsa: Irin abincin da ake ci a yankin da kake zaune, gamagarin abinci ko na musamman gwargwadon wadartarka, ana fitarwa duk mutum ɗaya ciki...

Shin Mace Za Ta Iya Shan Maganin Da Zai Hana Al’adarta...

0
Amsa: Idan har likita ƙwararre yace maganin ba zai cutar da ita ba, kamar ya haifar mata da wata illa nan gaba, ba laifi...

Idan Ya Zaɓi Yin Azumi Sittin Yana Cikin Yi, Sai Rashin...

0
Amsa: Idan ya ɗauko yin kaffara nayin azumi sittin, sai ya kamu da rashin lafiya ko ranar sallah layya ta shigo ko al'adarta tazo,...

Idan Mutum Ya Karya Azumi Da Gangan, Menene Abinda Shari’a Tace...

0
Amsa: Idan mutum ya karya azumi da gangan, zaiyi azumin wata biyu a jere ko ya ciyar da mutane sittin ko ya'yanta bawa; wannan...

Idan Mutum Ya Dace Da Daren Lailatul Ƙadari Kuma Ya Gane...

0
Amsa: Zai yi addu'a ne akan buƙatunsa na duniya da lahira. Ko yayi addu'ar da Ummuna A'isha ta koya daga Shugaban halitta.. Hujja: "Allahumma innaka...

Wacce Alama Ce Mutum Zai Gane Wannan Daren Shine Daren Lailatul...

0
Amsa: Mutum zai gane wannan daren lailatul Ƙadari ne ta hanyar jin hakan a jikinsa da kuma amincin da zai ji a wannan daren;...

A Wace Ranar Ce Zan Nemi Wannan Dare?

0
Amsa: A mara ake neman daren lailatul ƙadari, kamar ranar da azumi yayi ishirin da biyu (22) da ranar ishirin da huɗu (24) da ranar...

Me Ake Nufi Da Daren Lailatul Ƙadari?

0
Amsa: Daren lailatul ƙadari wani dare ne cikin watan Ramadan da ibada acikinsa; tayi daidai da ibadar watanni dubu, wanda yayi daidai da shekara...

Ƙarin Bayani Akan Bashin (Wari) Bakin Mai Azumi Da Yafi Miski...

0
Amsa: Abinda ake nufi shine, zai wayi gari ranar Ƙiyama bakinsa yana ƙamshin turaren da babu irin shi aduniya. Ko kuma zai zama abin...

Shin Mai Yin Ittikaafi Zai Iya Fita Ta’aziyya, Wacce Ta Zama...

0
Amsa: Zai iya duk waɗannan abubuwan, haka kawai ne ba aso ya fita. Hujja: Sahihul Bukhari, Sahihu Muslim, Almugni li ibni Qudama, Altalqin ala Mazhabi...