liƙawa: Ramadan
Idan Nayi Amai, Kuma Bai Gama Fita Ba; Akwai Ragowa A...
Amsa: Duk mutumin da yayi amai, sai ya mayar da ragowar dake maƙogwaronsa kafin ya fito kan harshensa; ya cigaba da azuminsa, babu komai.
Hujja:...
Idan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min Tumbuɗi A Cikin...
Amsa: Idan mutum ya ɗauki jariri, sai yayi masa tumbuɗi a cikin hancinsa, azumin shi yana nan daram.
Hujja: (Almazid fil Fatawa 123962).
Domin karanta cikakken...
Idan Gumina Ya Shiga Bakina, Na Haɗiye Yaya Azumina?
Amsa: Idan mutum ya haɗiyi guminsa da azumi a bakinsa,babu komai, azuminsa yana nan daram.
Hujja: (Almazid fil fatawa 164965).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan...
Idan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina?
Amsa: Idan mutum ya haɗiye yawu, ko wani kaki, azuminsa na nan daram.
Hujja: (Allamatul dasuqi alma'liky, ibnu habib, littafi Hashiyatu Dasuqi 525/1).
Domin karanta cikakken...
Idan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?
Amsa: Idan mutum yayi amai, amma bai haɗiye wani ɓangare na aman da yayi ba, babu komai, azuminsa na nan daram.
Hujja: "Wanda duk yayi...
Idan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Na yi Kaki,...
Amsa: Idan mutum yayi kaki, sai yaga kwallin idon da ya saka a cikin kakin da yayi, babu komai, azuminsa na nan daram.
Hujja: (Sahifatu...
Shin Zan Iya Shaƙar Maganin Shaƙa Na Masu Asma Idan Na...
Amsa: Idan mutum yana fama da ciwon asma, ya hallata ya shaƙi maganin na masu asma, a lokacin da yake azumi.
Hujja: Fatawa Shaikh Usaimin.
Domin...
Idan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na...
Amsa: Idan mutum ya haɗiyi sauro, ko ƙuda ko wani kwaro, ko wani abu kamar zare, ko gashi, azuminsa na nan daram, babu komai.
Hujja:...
Daga Wane Lokaci Zuwa Lokaci Ne Zan Kasance Da Azumi A...
Amsa: Mutum zai ɗauki azumi tun kafin hudowar alfijir, har ya zuwa faɗuwar rana.
Hujja: "Harsai hasken alfijir ya fito, ya bayyana, sannan ku kame...
Shin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta...
Amsa: Mutum zai ɗauki azumi da janaba ajikinsa, wannan baya taɓa azuminsa.
Hujja: "Shugaban halitta yana wayar gari da janaba, sannan yayi wanka"
Marawaici: Ummuna A'isha...







