Gida Liƙau(tags) Kimiya da fasaha

liƙawa: kimiya da fasaha

Ilimin Fisiyoloji (Physiology ) Cikin Harshen Hausa Kashi na Farko Masaitin...

1
https://youtu.be/Xyf_ngfV2zs Fisiyoloji (Physiology) Ilmin sanin yadda jikin ɗan Adam yake aiki da kuma aiwatar da dukkan al'amura na jiki.  Darasi na farko da ake fara yi...

Yadda Ake Dawo Da Transfer Pin Na MTN Network Da Aka...

Wasu daga cikin masu son amfani da tsarin transfer na kuɗi a kan layinsu; amma hakan ba ya yiwuwa, sakamakon ka manta PIN ɗinka...

Yadda Ake Amfani Da Kafar Sadarwa Ta Whatsapp

Sau da yawa mutane na mu'amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san yadda ake amfani da...

Shin Me Ake Iya Yi Da Komfiyuta?

1
Mutane da dama suna amfani da Komfiyuta wurin samun sauƙin aikinsu na yau da kullum. Misali idan muka duba; mutum zai iya ɗauko aiki...

Yadda Hashtag Yake

Hashtag wani abu ne da aka samar da shi domin ƙulla alaƙa tsakanin rubutu masu alaƙa da juna. Ana amfani da Hashtag wajen neman...

Yadda Ake Buɗe Modem Ya Yi Aiki Da Kowanne Irin Layi

Modem: Barkan ku da warhaka, 'yan uwa daliban ilimin fasaha, yau na zo muku da sabon bayani a kan yadda ake buɗe modem ya...

MyMTN APP: Yadda Ake Amfani Da MyMTN App Domin Gano Wasu...

Wannan wani masarrafi ne wanda kamfanin sadarwa na MTN ya samar wa abokan hurɗarsa domin aiwatar da wasu ayyuka na musamman, domin daɗa ba...