liƙawa: ilimin addini
Da Ruhi Kake Mutum Ba Da Gangar Jiki Ba
Jiki kamar kayan aikin ruhi ne, wanda rai yake tuƙawa, ruhi shi ne haƙiƙanin ɗan Adam.
Ni'imar da ruhi ke ji, ta fi ta gangar...
Lokuta Da Guraren Da Ake Karɓar Addu’a
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah, ya sanya a kowane lokaci, dare da rana, in bawa ya fuskanci Allah ya yi...
Asalin Sunan Ƙabilar Ƙuraish
An samo sunan ƙabilal Ƙurish ne daga kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam:
1.Fahr Ɗan Maalik wanda laƙabinsa ne Ƙuraish.
Domin sanin asalin sunan Abdulmuttallib kakan...
Asalin Sunan Kakan Manzon Allah(S.A.W)
Asalin sunan Abdulmuttallib kakan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama shi ne:
1.Shaibatal Hamd
Domin sanin sana'ar mahaifin manzon Allah (s.a.w) danna nan
A Ina Mahaifin Manzonmu Ya Rasu?
Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya rasu ne a;
1.Gidan Naabighatul Al Ja'dee a Madina.
Domin sanin shekarar mahaifin manzon Allah (s.a.w) danna koren rubutun...
Wace Sana’a Mahaifin Manzo (S.A.W) Yake Yi
Mece ce sana'ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama
1.kasuwanci
Wace Ce Mahaifiyar Manzon Allah(S.W.A)?
Wace ce mahaifiyar Manzomu Sallallahu Alaihi Wasallam
1. Aminah 'Yar Wahab Ɗan Abdulmanaf Ɗan zahrah 'Yar Sayyid bani Zahra.
domin sanin a ina aka haifi manzon...
Matsayin Annabi Muhammad (S.A.W)
Mene ce matsayin Annabi MUHAMMAD Sallallahu Alaihi Wasallam a gurin 'yan uwansa
1. Shi kaɗai ne a wajen mahaifinsa
Domin sanin A Ina Aka Haifi...
A Ina Aka Haifi Manzon Allah (S.A.W)?
An haifi Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassalama a:
1.Ɓangaren banu Hashim a
Makkah.
Domin sannin Alkunyar Manzon Allah danna koren rubutun nan
Shekarar Da Aka Haifi Annabi (S.W.A)
Shekarar da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallalahu Alaihi Wasallam ta miladiya ita ce:
Shekarar Giwaye, 571AD
Domin karanta Alkunyar Manzon Allah Al Kunyar...
