liƙawa: ilimin addani
Falalar Salati Ga Manzon Allah (S.A.W)
An karɓo daga Abdullahi Ibn Mas'ud (RA) haƙiƙa Manzon Allah (S.A.W.) ya ce: "Haƙiƙa mutane da za su fi kusanci da ni rana alƙiyama...
Yadda Halittar Lokaci Da ƙarewarsa Yake
Ƙudurar Ubangiji kadai itace wanzanjjiya. Domin kuwa tun farko babu jiya babu yau, ba nan ba can , babu gaba ba baya.
Ba a san...
Yadda Ɗabi’un Annabi (S.A.W) Suke
Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai yawan murmushi da sakin fuska. Wani lokaci yakan yi dariya, har haqoransa na gaba ko wushiryasa ta bayyana.
Idan...
Yadda Siffar Jikin Annabi (S.A.W) Take:
Allah (SWT) ya fifita Manzonsa da kyan halitta, fiye da sauran bayinsa. Annabi Muhammad (S.AW) mutum ne madaidaicin halitta. Ba dogo ba, ba kuma...
Yadda Sahabbai Suka Yi Koyi Da Annabi Muhammad (S.A.W)
Sahabban Annabi Muhammad (S.A.W) sun yi koyi da shi a cikin dukkanin harkokin rayuwarsu. Ba kawai sai a salla, zakka, Azumi da Hajji kaɗai...
Mece Ce Sana’ar Mahaifin Manzonmu?
Mece ce sana'ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassalama
1.Kasuwanci
Domin sannin wace ce mahaifiyar manzon Allah danna koren rubutun nan