Gida Liƙau(tags) Ilimi

liƙawa: ilimi

Wasu Daga Fitattun Malamai A Ƙasar Sakkwato Da Kewayen Ta

0
Karatun Alƙur'ani a Sakkwato da kewayenta wanda ya haɗa da Gwandu da Gobir da Zamfara da Kebbi, ya sha bam-ban da karatun Alƙur'ani a...

Falalar Zama A Madina

0
An karɓo daga Sa'ad (Radiyallahu anhu) Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Zaman Madina ya fi alkhari a gare su inda sun...

Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai

0
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo Kano a lokacin girma ya...

Hutun Alhamis Da Juma’a A Tsangayu

0
Saboda irin himmar makaranta a tsarin tsangaya, alarammomi kan lazimtawa almajiransu yin karatu a wasu lokutan daban-daban bayan karatun safiya da maraice kamar haka: Tashe:- Akan...

Asalin Samuwar Goni

0
Asalin kalmar Gwani/Goni kalmar Barbarci ce "Luhranni Gonni" ma'ana wanda ba ya kuskure in yana karanta Alƙur'ani. Kalmar Gwani dai-dai ta ke da Al'mahir da...

Ƙalubale Ga Makarantun Tsangaya

0
Kamar yadda tarihi ke maimaituwa kullum, cikin kowane al'amari mai kyau ba ka rasa baragurbi ko zare. Tsarin tsangaya ma bai tsira ba. Tarihin musulunci...

Addu’ar Shiga Masallaci

0
"A'uzu bil-laahi aziimi, wabi wajhihil kariimi, wa sulɗaanihil ƙadiimi, minas-shaiɗaanir rajiimi. Bismil-laahi, was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi, Allaahummaftahlii abwaaba rahmatika". {Ina neman tsarin Allah Mai girma,...

Addu’ar Fita Daga Masallaci

0
"Bismil-laahi was-salaatu was-salaamu alaa Rasuulil-laahi (Sallallahu Alaihi Wasallam), Allaahumma inni as'aluka min fadhlika, Allaahumma'asimnii minas-shaiɗaanir rajiimi". {Da sunan Allah, tsira da aminci su tabbata ga...

Addu’ar Da Ake Yi Bayan An Binne Mamaci

0
Annabi, (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kasance idan aka gama binne mamaci, sai ya ce; "Ku nema wa ɗan uwanku gafara, kuma ku roƙa masa...

Yadda Ake Addu’ar Ziyarar Maƙabarta

0
"Assalaamu alaikum ahlad diyyaari minal mu'uminniina wal muslimiina wa innaa in sha'allaahu bikum laa hiƙuuna. (Yarhamul laahul mustaƙdimiina minnaa wal musta'akhiriina) as'alul laaha lanaa...