liƙawa: ilimi
Me Yasa Akafi Son Mai Azumi Ya Dage A Goman Ƙarshen...
Amsa: Ana son mai azumi ya ƙara dagewa ne a goman ƙarshen Ramadan; saboda ninka lada da Allah Azza wa Jalla yakewa bayinsa, ga...
Idan Na Manta Na Sha Ruwa Ko Naci Abinci Cikin Watan...
Amsa: Wanda duk ya manta ya sha ruwa ko yaci abinci, azuminsa yana nan daram.
Hujja: "Wanda ya ci ko ya sha bisa mantuwa cikin...
Abinda Ya Kamata A Sani Game Da Kabeji (Cabbage)
Kabeji: Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi.
Dayawan mutane suna cin wannan ganyen kabejin ne don marmari...
Alamomin Tashin Ƙiyama
A jikina na ji kamar ƙarshen rayuwata ya zo dab da barin duniyar nan fa; domin na ga alamu sun nuna cewa, duniya ta...
Ciwon Suga (Diabetes)
Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha.
Idan...
Abin Lura Idan ‘Ɗan Ka Ko ‘Yar Ka Sun Kai Shekarun...
Idan 'ɗan ka ko 'yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan:
1. Duk lokacin da yaro ko yarinya...
Tarihin Dutsen Dala Da Rayuwa A Kewayensa
Dala
An fara ambatar Kano da sunan Jihar Kano daga lokacin da sojoji suka karɓi mulkin ƙasar nan, kuma suka yayyanka ƙasar zuwa jihohi, kafin...
Kaffarar Azumin Ramadan
Game da kaffara kuwa; ya gabata cikin hadisin Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu); inda wani mutum ya sadu da iyalinsa da tsakar rana a watan...
Yadda Al’ada (Jinin Haila) Yake
A wannan shafin za mu tattauna akan abubuwan da suka shafi al’adar 'ya mace. Yadda zaki san in al’adarki daidai take ko kuma kina...
Wa ya Kamata In Bayyana Wa Sirrina Idan Na Fara Al’ada
Da yawa mata idan sun fara al’ada, kunya suke ji su bayyana, wasu da dama ba sa iya faɗa wa iyayensu ko kuma wasu...