fbpx
Gida Liƙau(tags) Girke-girke

liƙawa: girke-girke

Yadda Ake Springrolls

0
A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda...

Yadda Ake Cabbage Sauce

0
Cabbage sauce miya ce wadda ake yinta da kabeji da jajjagen kayan miya, tana da daɗi da lafiya a jiki musamman ma idan aka...

Yadda Ake Miyar Alaiyahu Domin Ƙarin Lafiya

0
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girken WikiHausa. A yau za mu koyar da yadda ake miyar alaiyahu, kuma wannan miyar, za ki...

Yadda Ake Samosa A Sauƙaƙe

0
Barkan mu da  kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake ake samosa tare da ni Hafsat Shettima. Abubuwan haɗawa: Flour kofi...

Yadda Ake  Fanke (puff-puff) A Cikin Sauƙi

0
Barkan mu da  kasancewa a fannin girke girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake Fanke (puff-puff) tare da ni Hafsat Shettima. Abubuwan haɗawa Fulawa...

Yadda Ake Faten Wake Da Doya

0
Barkanmu da  kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Tare da ni Hafsat Shettima. Abubuwan haɗawa: Wake...

Yadda Ake Bread-egg Toast A Sauƙake

0
Barkan mu da  kasancewa  a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu  koyi yadda ake bread-egg toast. Tare da ni Hafsat Shettimah. Abubuwan haɗawa: Bread (na...

Yadda Ake Haɗa Brownies Na Musamman.

0
Yadda ake haɗa brownies na musamman Abubuwan haɗawa Nutella Flour Kwai Melted chocolate Yadda ake haɗawa Farko za ki zuba cup flour a bowl, ki sa nutella...

Yadda Ake Onion Sauce

0
Abubuwan haɗawa Albasa Koren tattasai Taruhu Tattasai Kayan ƙamshi Maggi Kwakwamba (cucumber) Butter ko man gyaɗa Yadda ake haɗawa Ki ɗauko albasa ki gyara, ki...

Yadda Ake Plantain Chips Cikin Sauƙi

0
Yadda ake plantain chips To ga yadda ake plantain chips kamar haka dalla dalla: Abubuwan haɗawa Ɗanyar plantain Gishiri kaɗan Mai Yadda ake haɗawa Ki samu ɗanyar...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×