liƙawa: girke-girke
Yadda Ake Springrolls
A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda...
Yadda Ake Cabbage Sauce
Cabbage sauce miya ce wadda ake yinta da kabeji da jajjagen kayan miya, tana da daɗi da lafiya a jiki musamman ma idan aka...
Yadda Ake Miyar Alaiyahu Domin Ƙarin Lafiya
Barkan mu da sake kasancewa a fannin girke-girken WikiHausa. A yau za mu koyar da yadda ake miyar alaiyahu, kuma wannan miyar, za ki...
Yadda Ake Samosa A Sauƙaƙe
Barkan mu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake ake samosa tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan haɗawa:
Flour kofi...
Yadda Ake Fanke (puff-puff) A Cikin Sauƙi
Barkan mu da kasancewa a fannin girke girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake Fanke (puff-puff) tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan haɗawa
Fulawa...
Yadda Ake Faten Wake Da Doya
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan haɗawa:
Wake...
Yadda Ake Bread-egg Toast A Sauƙake
Barkan mu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake bread-egg toast. Tare da ni Hafsat Shettimah.
Abubuwan haɗawa:
Bread (na...
Yadda Ake Haɗa Brownies Na Musamman.
Yadda ake haɗa brownies na musamman
Abubuwan haɗawa
Nutella
Flour
Kwai
Melted chocolate
Yadda ake haɗawa
Farko za ki zuba cup flour a bowl, ki sa nutella...
Yadda Ake Onion Sauce
Abubuwan haɗawa
Albasa
Koren tattasai
Taruhu
Tattasai
Kayan ƙamshi
Maggi
Kwakwamba (cucumber)
Butter ko man gyaɗa
Yadda ake haɗawa
Ki ɗauko albasa ki gyara, ki...
Yadda Ake Plantain Chips Cikin Sauƙi
Yadda ake plantain chips
To ga yadda ake plantain chips kamar haka dalla dalla:
Abubuwan haɗawa
Ɗanyar plantain
Gishiri kaɗan
Mai
Yadda ake haɗawa
Ki samu ɗanyar...