liƙawa: Abinci
Yadda Ake Bandashe
A yau za mu koyi yadda ake bandashe.
Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman...
Yadda Ake Gurasar tanderun Nasara (OVEN)
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderun Nasara (Oven).
Abubuwan da ake buƙata
Fulawa
Yis
Kantu/riɗi
Sikari
gishiri
Yadda ake haɗawa
A sami fulawa...
Yadda Ake Gurasar Tukunyar Ƙarfe
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tukunya, gurasar tukunya abinci ne da ake yin sa daga fulawa, gurasa na da sauƙin sarrafawa...
Yadda Ake Gurasar Tanderu
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderu.
Gurasa abinci ne da ake yin sa daga fulawa, ya samo asali ne daga abincin Larabawa,...
Yadda Ake Haɗa Fondant
A yau za mu koyi yadda ake fondant.
Abubuwan Da Ake Buƙata:
Icing sugar
1 tbsp Corn syrup
1 tbsp Glucose
2 tbsp Gelatine
1 tbsp Glycerine
ruwa 4...
Yadda Ake Haɗin Kayan Ƙamshi
Assalam alaykum.
Barkan mu da sake kasancewa cikin sabon shirinmu na girka-girken WikiHausa Wanda muke koyar da Ƙayatattun abinci namu na gida NIjeriya da na...
Yadda Ake Irish Pizza
A yau za mu koyi yadda ake irish pizza, wato pizzar dankalin Turawa. Tana da matuƙar daɗi da sauƙin sarrafawa, Ana iya cin ta...
Yadda Ake Dambun Nama
Dambun nama nau'in sarrafa nama da ake yi a Arewacin Nijeriya. Ana iya yin dambun nama da kalolin nama kamarsu: naman rago, naman akuya...
Yadda Ake Gireba
Gireba abin maƙwalashe ce, da ta samo asali daga fulawa; kuma ana yin ta ne da abubuwan amfanin yau da kullum, masu sauƙin samuwa....
Dabarun Yadda Ake Girki Mai Ɗanɗano
Shin ko an san mene ne dalilan da suke sa girke-girken iyayenmu na da ya fi namu daɗi da lafiya?
Ko an san dalilan da...









