Gida Liƙau(tags) Abin sha

liƙawa: abin sha

Sunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4

111.Ɗan gauta 112.Daskasmi 123.Ɗan gajera 124.Ɗan sululu 125.Ɗan bidis 126.Ɗan boris 127.Dubulan 128.Gyaɗa kuriga 129.Gurbiya 130.Gyaɗa Amaro 131.Hanjin Ligidi 132.Kuɓewa 133.Kanya 134.Lubiya 135.Loga 136.Maɗi 137.Muruci 138.Miyar kuka 139.Kafi kaza 140.Shash-shaka 141.Wake (fari) 142.Wake (Ja) 143.Waken Soya 144.Kwakwameti 145.Yalon Bello 146.Goro 147.Ƙosai (Are) 148.Yaddo 149.'Yar fako 150 Tamatsitsi Da sauran su. FASIHIN KAITA Karanta Sunayen Abinci Da Abin...

Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3

71.Kantun nome 72.Nono 73.Rabeh 74.Rummace 75.Ramah 76.Soɓo 77.Sabulun salo 78.Tabso 79.Taka- yaga 80.Tabshe/Taushe 81.Taura 82.Tubani. 83.Tukuɗi 84.Tumu 85.Tsaba 86.Tuwo (gero, dawa, acca, masara, shinkafa) 87.Talunguba 88.Tuwon ruwa. 89.Ungududu 90.Wake 91.Waina (gero, masara, shinkafa) 92.Yaɗiya 93.Yalo 94.Yakuwa 95.'Yar kumbu 96.Kwalshi, kwalo, tantalibo 97.Aya 98.Gudun kurna 99.Ɗorowa 100.Zure 101.Zogale 102.Zumah 103. Gwanda 104.Gwaba 105.Faru 106.Fara 107.Tabar Malan 108 (ƙuli-ƙuli, guru, buriji) 109.Aduwa 110.Tsaba-da-wake FASIHIN KAITA Karanta Sunayen Abinci...

Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2

36.Ganda 37.Gauta 38.Gaskami 39.Gawasa 40.Giginya 41.Gindi- kwalo 42.Gumba 43.Gurasa 44.Goriba 45.Halawa 46.Jimɓiri 47.Kifi 48.Kamu 49.Ƙato-da-lage 50.Koko 51.Kunu (zaki, kanwa, fari, tsamiya) 52.Ƙwai 53 Kantun Gana 54.Ƙosai 55.Kwaikwaye 56.Kulele 57.Kwarbebe 58.Kilishi 59.Kurna 60.Kauci 61.Lula 62.Lulaye 63.Makani (gwaza) 64.Mandaƙo 65.Masara 66.Magarya 67.Mai (gyada, shanu) 68.Mangwaro 69.Nama 70.Nakiya FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Abincin Hausawa Kashi Na 1 Edita@rumasau-kallamu

Yadda Ake Madarar Youghurt

0
Yadda Ake Madarar Youghurt Abubawan da ake bukata Madara kofi huɗu Ruwa kofi huɗu Sukari kofi Flavor mai ƙamshin madara cikin cokali. Corn starch kofi...

Yadda Ake Kunun Kus-Kus

0
A yau za mu koyi yadda ake kunun kus-kus, kunun kuskus na ɗaya daga cikin abin sha mai daɗi da riƙon ciki. Kasancewar yana...

Yadda Ake Kunun Aya

0
Aya tana ƙara ƙarfin garkuwar jiki ga mai yawan amfani da ita. Aya tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita ƙuruciya, tana...

Yadda Ake Banana Da Strawberry Smoothy

0
A yau, za mu koyi yadda ake banana da strawberry smoothy. Banana da strawberry na ɗaya daga cikin ƴaƴan itatuwa masu lafiya a jikin ɗan...

Yadda Ake Ice Cream Na Ayaba

0
A yau za mu koyi yadda ake ice crem na ayaba. Ayaba na ɗaya daga cikin kayan marmari dake inganta lafiya, ayaba na ɗauke da...

Yadda Ake Yogurt

0
Yogurt na ɗaya daga cikin abin sha mai lafiya kuma mai matuƙar amfani a jikin ɗan Adam. Abubuwan da ake buƙata Madarar gari Ruwa Nono ...