Sunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4

0
76

111.Ɗan gauta
112.Daskasmi
123.Ɗan gajera
124.Ɗan sululu
125.Ɗan bidis

126.Ɗan boris
127.Dubulan
128.Gyaɗa kuriga
129.Gurbiya
130.Gyaɗa Amaro

131.Hanjin Ligidi
132.Kuɓewa
133.Kanya
134.Lubiya
135.Loga

136.Maɗi
137.Muruci
138.Miyar kuka
139.Kafi kaza
140.Shash-shaka

141.Wake (fari)
142.Wake (Ja)
143.Waken Soya
144.Kwakwameti
145.Yalon Bello

146.Goro
147.Ƙosai (Are)
148.Yaddo
149.’Yar fako
150 Tamatsitsi
Da sauran su.

FASIHIN KAITA

Karanta Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceSunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 3
Labarin na GabaSakamakon Bincike A Kan Wasan Ƙunshi