Siyasar Bahaushe

0
16

Ta bangaren harkoki mulki, tun kafin zuwan addinin  Musulunci, Bahaushe yana da tsarin sarakunan gargajiya 

A tsakanin 1999 zuwa 2005, na san lokaci da idan xan unguwa ya je wata  unguwar aka yi faxa da shi, ko aka ji masa ciwo, idan ya dawo, ‘yan  unguwarsu za su haxu, aje xaukar masa fansa.

masu kula da qasa. Sarki yana Magatakarda, Waziri,  Galadima, Sarkin, Sarkin yaqi, Madaki, Makama, Sarkin  Dawaki, Alqali, Limanin gari sai sauran hakiman  garuruwa, dagaci/maigari da mai unguwa. A muqaman  fadawa kuma, akwai Sarkin dogarai, Shamaki, Sallama,  Jakadiyya, Kilishi, Sanqira da sauransu.

Domin karanta bayani akan Addinin Bahaushe Danna nan

Akwai kuma  sauran muqaman sana’a; misali, sarkin noma, sarkin  ruwa, sarkin kasuwa, sarkin fawa da sauransu. A fada  kuma akwai sauran dogarawa da fadawa da ake  rarrabawa aiki tsaro, kavar haraji, leqen asiri, jinya da  sauransu. 

Sarauta a qasar Hausa gadonta ake yi, babban xa shi ne  zai gaji ubansa, ko wanda ‘ya’ya suka amincewa tare da  tantacewa a majalisar sarki (Wazirin Kano, 1978). 

Domin karanta cikekken littafin Danna nan 

 

labarin da ya wuceAddinin Bahaushe
Labarin na GabaHukunci Da Sulhun Da Tsaro Agun Bahaushe