Amsa: Shari’ah tace,”Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta”.
Hujja: “Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah”.
Suratul Baqara 184.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mai Cikin Da Ta Ajiye Azumi Ciyarwa Za Tayi; Ko Bari Za Tayi Tarama Bayan Ta Haihu?
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min Tumbuɗi A Cikin Hanci, Yaya Azumina? danna nan.
Danna link ɗinnan; chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.