Amsa: Idan har likita ƙwararre yace maganin ba zai cutar da ita ba, kamar ya haifar mata da wata illa nan gaba, ba laifi ba ne idan ta sha, amma ta bar tsarin halittarta ta asali da Allah ya yi ta a kai, na ta yi al’ada duk wata, shi ne abinda ya fi.
Hujja: (Daarul Ifata’i Almisiriya).
Domin karanta cikakken bayani a kan Wane Irin Abinci Ake Bayarwa, Kuma Yaya Yawan Abinda Zaka Fitarwa Kowane Mutum Yake? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani a kan Zakkar Fid-Da-Kai danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.