Nafiloli Waɗanda Ba Ratibai Ba.

0
858

Su ne nafilolin da ba a haɗe suke da sallolin farilla biyar ba:

1- Wutri: Salla ce mai muhimmanci, lokacin ta yana farawa daga sallar Isha zuwa ɓullowar alfijir, kuma ana so ta kasance sallar ƙarshe da mutum zai yi da daddare.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Wutiri danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceRaka’a Biyu Kafin Magariba
Labarin na GabaFalalar Wutiri.