-
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 day, 22 hours ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Uku
Sai bayan la’asar suka dawo tare kamar yanda suka fita, a lokacin yara suna islamiyya. Don haka cikin walwala ya ƙ […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 2 days, 1 hour ago
Majin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyu
Ta yi zaton ranar da kwana zai dawo kanta za ta ji tana cikin yanayin murna, sai dai ba hakan ya kasance ba. Yau ne za […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 days, 2 hours ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Ɗaya
Cike da ɗoki ya shiga ɗakin amaryarsa riƙe da ledarsa ta kayan ciye-ciye; tana zaune a can a ƙuryar gado. Ko da a ce […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 5 days, 23 hours ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin
Ranar ɗaurin aure tun da sassafe baƙi suka fara zuwa gidan, zuwan nasu ma sai ya fi mata sauƙi tunda ya ba ta dama ta […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 6 days, 1 hour ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Tara
Duk yanda take cikin damuwa da zarar Mustapha yana waje to sai ta shiga walwalarta da yara, yayin da shi kuma duk wasu […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Takwas
Duk yanda take cikin damuwa da yanda take so ta yi wa Mustapha tijara game da yanda ya ɓoye mata maganar aurensa da […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Bakwai
A zaune yake a parlor ɗin Alhaji, yayin da Hajia take zaune a kusa da Alhajin. Zuwa ya yi musu da labarin auren yana […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Shida
Tana jiyo motsin shigowar Mustapha gidan amma ba ta yi zaton zai tafi da sauri ba, don haka ma ta jira sai da ta gama […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyar
Da asubar fari ya tashi, bayan ya gama alwala ya fito da niyyar tafiya masallaci ya ƙarasa ƙofar ɗakinta ya murza ha […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Huɗu
Kwanci tashi cikin wannan rayuwar da Khadeeja take a gidan Mustapha har ta gama level 2 a karatunta ta shiga level 3, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara s […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Baɗi Ba Rai Kashi Na Biyu
Episode 2 A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Mutanen da suka fara dawowa daga maƙabarta ne suka gan ta, […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Baɗi Ba Rai Kashi Na Ɗaya
A short story by Sakina Yazid (Innar su Amal) Kamar duk lokacin da irin wannan abun ya faru yau ɗin ma haka ta […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Ɗaya
Duk da bai ce mata zai zo yau ɗin ba amma dai haka kawai zuciyarta take gaya mata zai zo tunda an buɗe gari kuma tun w […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Goma
Karo na babu iyaka kenan da ta ɗauki wayarta ta buɗo whatsapp ta duba; har yanzu bai amsa messages ɗinta ba kuma ba […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month ago
Mijin Marigayiya Babi Na Tara
Kamar yanda aka sanar ranar Asabar aka buɗe gari, ba ƙaramin daɗi wannan buɗewar ta yi wa Mustapha ba. Tun waje ƙar […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Takwas
Shi da yara suka zauna suka gama shan ruwan sanna ya sa Afaf ta kwashe kwanukan, nan suka zauna suka cigaba da kallo […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Bakwai
Haka Khadeeja ta kwana a asibitin ƙarƙashin kulawar Anti Iyami. Tun dare likita ya gama da ita aka ba ta duk wasu m […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Shida
A gajiye ya shiga gidan wajen ƙarfe tara na dare, yana shiga yaran suka taso da gudu gaba ɗaya tun kafin ya gama r […] - Load More
Gida Sakina Muhammad Yazid