-
wikiHausa wrote a new post 2 days, 6 hours ago
Tatsuniyar Wata Mata Mai ’Ya’ya Biyu
Ga ta nan, gata nanku. Akwai wata mata tana da ’ya’ya biyu, ɗaya mace, ɗaya kuma namiji. Macen ce babba, namij […] -
wikiHausa wrote a new post 3 days, 4 hours ago
Tatsuniyar ’Yan Mata Masu Kamun Kifi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wasu ’yan matan ƙauye suka tafi rafi su, watau kamun kifi. Suka kuma yi sa’a suka […] -
wikiHausa wrote a new post 1 week, 3 days ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Biyu)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana ’ya’yan Kura sun je yawo gidan Kurege sai suka tarar an yi farfesun Biri. Sai aka […] -
wikiHausa wrote a new post 1 week, 4 days ago
Tatsuniyar Kurege Da Kura (Na Daya)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege da Kura suna yawo, sai suka tsinci ƙyallen fatari. Sai Kurege ya ce, bari […] -
wikiHausa wrote a new post 1 week, 4 days ago
Tatsuniyar Kishiyoyi Biyu
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wasu kishiyoyi biyu masu zaman lafiya a tsakaninsu a wani gari. Ba su taɓa ɓata wa j […] -
wikiHausa wrote a new post 1 week, 5 days ago
Tatsuniyar Na-Goma
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata rana, an yi wani mutum wanda ya ke da ‘ya’ya goma. Shi kuwa maharbi ne. Kullum ya je […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniya Mai Taken Wani Sarki Da Matansa
Ga ta nan, ga ta nanku. Wani Sarki ne mai mata uku, amma Allah bai taɓa ba shi haihuwa ba. Ana nan, ana nan wata […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Tatsuniyar Ƙawancen Kyanwa Da Bera
Ga ta nan, ga ta nanku. Kyanwa da Bera dai ne suka yi ƙawance, suka kuma yi shawarar cewa ya kamata su tara kayan […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Kaza Da Muzuru
Ga ta nan ga ta nan ku. Kaza ce dai ta ce ba ta son kowa a cikin duk ‘yan uwanta zakaru masu nemanta. Ta dage ita […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Kura Da Zomanya
Ga ta nan, ga ta nanku. A can cikin wani ƙungurmin daji akwai wata Zomanya mai ciki, wadda gidanta yake kusa da na […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Mace Mai Ciki
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wata mata mai juna biyu ta je ɗibar ruwa a bakin rafi. Bayan ta cika tulunta da […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Cilakowa Da Kodokodo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu tsuntsaye biyu a wani baƙin daji da ke ƙasashen Gabas. Ɗaya sunanta Cilakowa, ɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Tatsuniyar Daskin Dariɗi
Ga ta nan ga ta nan ku. Da gero da dawa da maiwa da duk dai kayan abinci haka, su shinkafa, acca, iburu, alkama da b […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 4 days ago
Tatsuniya Mai Taken Marainiya
TASKAR TATSUNIYOYI”. Babi Na Daya: Marainiya Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya marainiya, watau wadda […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 5 days ago
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku. Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce sai an samo […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Budurwa Marar Tabo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wata yarinya kyakkyawa, wadda ko tabo ɗaya babu a jikinta. Shi ke nan, sai ta ce ita […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month ago
Tatsuniyar Jarumin Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani jarumin sarki wanda a fagen yaƙi ba ya ja da baya. Duk inda ya sa gaba sai ya […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da take. Sai ta ce, ‘Allah, Allah, ba ka ba ni ɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Ɓaure
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata rana ne dai wani sarki yana zance a zuci, yana cewa, ‘Gonata ta ɓaure ta yi kyau. Ɓaur […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashi […] - Load More
Gida wikiHausa