Lawan Bello

  • Amsa: Mutum zai iya yin hakan, amma abin da yafi shi ne, yayi amfani da lokaci, maimaikon kiran assalatu; saboda wasu na saka assalatu a farkon kira, wasu kuma a ƙarshen kira, shima ladanin da lokacin yake […]

  • Amsa: Mutum zai dakatar da yin sahur, ta hanyar kiyaye lokutan fitowar alfijir da ake rubutawa na kowacce rana a kalanda, ko kafofin sadarwa kamar gidajen radiyoda talabijin da wayoyin hannu.

    Hujja: “Ku ci, ku […]

  • Amsa: Mutum zai cinye abinda ya saka abakinsa lokacin sahur, koda alfijir ya fito; Haka kuma, idan ruwa ne zai shanye wanda yake cikin kofin, ko da alfijir ya fito.

    Hujja: “Idan ɗayanku yana cin abinci, sai […]

  • Amsa:  Koda ruwa mutum ya kurɓa, ko yaci dabino, shi ake kira sahur, ba sai lalle ya ci abinci ba.

    Hujja: “Koda ruwa ne mutum ya kurɓa, yayi sahur, mala’iku na addu’a ga masu yin sahur….”.

    Marawaici: Ab […]

  • Amsa: Sahur shi ne abincin da wanda zai tashi da azumi yake ci, kafin fitowar alfijir.

    Hujja: “Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka”

    Marawaici Anas Ibn Malik, littafi Bukhari Sahihul […]

  • Amsa: Idan mutum yaga watan azumin Ramadan, zai sanar da hukumar dake da alhakin sanar da al’umma, domin ɗaukar azumin.

    Hujja: “Bilal faɗa wa mutane su tashi da azumi gobe….”

    Marawaici Ibn Abbas. l […]

  • Amsa: Babu wata alama da mutum zai gani; saidai kawai zai ga jaririn watan Ramadan ne kamar yadda ake ganin sabon kowanne wata idan ya kama.

    Hujja: “Mutane sunga jaririn wata, sai na bawa Shugaban halitta […]

  • Amsa: Mutum ɗaya idan yaga watan azumi, ya wadartar ga mutanen wannan ƙasar, da mutum ɗayan nan ke ciki kowa ya ɗauki azumi.

    Hujja: “Wani Balaraben ƙauye yace: “Ya ga jaririn watan Ramadan”; Sai Manzo ya ce: […]

  • Amsa: Wanda azumin Ramadan ya wajaba akansa, shine wanda gashin mara ya fito masa, mace ko namiji.

    Hujja: “Shari’ar Musulunci bata aiki akan mutum uku, su ne: Ƙaramin yaro har sai ya balaga….”

    M […]

  • Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi yayi; shi ne ya ɗauki azumi da zarar hukuma ta sanar daɗaukar azumin, ko kuma  ajiyeshi.

    Hujja: “Ku ɗauki azumin Ramadan da zarar kunga jar […]

  • Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina Kafina Sha Ruwa, Yaya Azumina Zai Kasance?

    Amsa: Duk wanda haɓo ya same shi, kuma da azumi abakinsa, babu komai, azuminsa na nan daram.

    Hujja: (Daarul Ifata’i A […]

  • Amsa: Idan mutum ya shaƙi hayaƙin turaren wuta, ko turaren ƙamshi na ruwa, babu komai, azuminsa na nan daram.

    Hujja: (littafin Fatawa 55455, littafin Farawa 107799).

    Domin karanta cikakken bayani akan Id […]

  • Amsa: Idan mutum ya shaƙi Mantaleta ko Rob, ko kuma ya shafa aleɓe, babu komai; azuminsa na nan daram.

    Hujja: (Littafin fatawa lamba 55455, littafin fatawa lamba 107799).

    Domin karanta cikakken bayani a […]

  • Idan na ɗanɗana miya domin naji fitowar gishiri, amma na tofar ban haɗiye ba, yaya batun azumina?

    Amsa: Idan mutum ya ɗanɗana miya, gishiri, suga, zuma, zobo, juicy, azuminsa na nan matsawar bai haɗiye ba. […]

  • Amsa: Mutumba zai rama azumi ba, idan ya haɗiye ruwa lokacin kurkurar baki, bada ganganci ba; a cikin alwala ko ba acikin alwala ba.

    Hujja: “Allah ya yafewa al’ummata abubuwa guda uku, kuskure da mantuwa da […]

  • Amsa: Rashin yin sallar jam’i baya lalata azumi, matsawar mutum yana yin sallar a kan lokaci; kawai dai yana tabka asarar lada mai yawa.

    Hujja: “Sallar mutum acikin jama’a, tafi sallarsa shi ɗaya a kasuwa ko […]

  • Amsa: Abubuwan dake lalata azumi a ɓoye su ne:

    Akwai yi da wani da shaidar zur da gulma da ƙin yin sallah sai lokacinta ya wuce, babu wani dalili na shari’ah, ƙin yin sallah kwata-kwata.

    Hujja: “Wanda duk […]

  • Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Da Ke Karya Azumi? Amsa: Abubuwan fili da suke karya azumi su ne: Cin abinci ta hanyar tauna ko haɗiya. Shan ruwa ko wani […]

  • 1. Za ta jiƙa tafikan hannayenta da ruwa, sai ta ɗan bubbuga tafikan hannayenta a kanta; sannan ta wanke daga cibiya zuwa gwuiwar ƙafafunta; sannan sai ta ɗebo ruwa cikin tafikan hannayenta biyu, ta wanke kan […]

  • Ɗagowa Daga Ruku’u: Bayan kowacce gaɓa ta koma mazauninta; ya tsaya daram kar ya mayar da hannuwansa kan ƙirjinsa, wato; (Qabdu) su ne kaɗai zai bar su a sake kamar yadda mafi yawan malamai suka ce.

    Sannan sai […]

  • Load More