Wane Ne Azumin Ramadan Ya Wajaba Akansa?

0
322

Amsa: Wanda azumin Ramadan ya wajaba akansa, shine wanda gashin mara ya fito masa, mace ko namiji.

Hujja: “Shari’ar Musulunci bata aiki akan mutum uku, su ne: Ƙaramin yaro har sai ya balaga….”

Marawaicin Aliyu ibn Abi Ɗaalib, Ummuna A’isha, littafi Musnadu Ahamada.

Domin karanta cikakken bayani akan Mutum Nawa Ne Ake Buƙatar Suga Wata Kafin A Ɗauki Azumi? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Dake Karya Azumi? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceDa Me Zan Dogara Wajen Ɗaukar Azumin Ramadan; Shin Sai Naga Watan Ramadan Da Idanuna Ƙuru-Ƙuru?
Labarin na GabaMutum Nawa Ne Ake Buƙatar Suga Wata Kafin A Ɗauki Azumi?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.