-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Amfanin Haƙuri
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amf […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Tarihin Farfesa Abdallah Uba Adamu
Wannan Shi ne Farfesa Da Ya Kafa Tarihi A Duk Faɗin Najeriya. Farfesa Abdallah Uba Adamu, ɗan asalin unguwar Daneji a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 3 months, 1 week ago
Sababbin Karin Maganar Hausa
Sakamakon zagayowar ranar Hausa ta duniya ta shekarar 2025, ga wasu sabbin karin magana: 1. Abin nema ya samu matar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 7 months, 4 weeks ago
Shan Azumi Ga Matafiya
Shari’ar Musulunci ta sauƙaƙawa matafiya, idan za su yi tafiya wacce za ta ba su wahala sosai, sai su ajiye azumin su, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months ago
Sumbatar Mace Ga Me Azumi
Babu laifi ga me azumi ya sumbaci matarsa matuƙar ya tabbatar zai iya kuɓuta daga faɗa mata, amma nisantar sumbatar ma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months ago
Sallar Idi
Idin musulmi guda biyu ne, idin buɗa baki (karamar sallah), bayan watan Ramadan, da idin layya (Babbar sallah) bayan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months ago
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan R […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months, 2 weeks ago
-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months, 3 weeks ago
Falalar Gaggauta Shan Ruwa
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasalla) ya koya mana amfanin gaggauta shan ruwa ga mai azumin farilla da nafila, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months, 3 weeks ago
Sharaɗan Ingancin Azumi
1. Niyyar yin azumi: Kafin hudowar alfijir a cikin watan azumin farilla ko na nafila. 2. Ɗaukewar jinin haila da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 9 months ago
Azumin Watan Ramadan 2
Idan kuma mutum ya kusa haɗiye abinci ko abin shan, sannan kuma sai ya ji ana kiran sallah, idan lokaci ne, ma`ana […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 9 months ago
Tambayoyin Azumi Da Amsoshi
Tambaya :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara zai iya hutawa ? Amsa :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara ba […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 9 months ago
Azumin Watan Ramadan
Azumin watan Ramadan, wajibi ne a kan kowane musulmi, kuma wanda yake baligi, sannan kuma mai hankali, saboda mara […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 9 months, 1 week ago
Tarihin Dr. Mujahid Abdullahi Kudan
An haifi Mujahid Abdullahi a ranar 29/03/1987 a unguwar Zaɓi, wacce take kusa da unguwar Saidawa a garin Kudan, kuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 1 week ago
Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya hau kan shimfiɗar “Rafarahu”, domin ganawa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 1 week ago
Munasabar Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab, rana ce da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya yi Isra’i da Mi’iraji. Isra’i: […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 1 week ago
Ranar Isra'i Da Mi'iraji
An yi imanin cewa Al Isra wal Miraj shi ne daren da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya hau shahararriyar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 2 weeks ago
Akan Wacce Ƙasa Ake Yin Noma?
Wannan tambaya ce mai kyau, saboda ba a kan kowace ƙasa ake shuka kowace shuka ba. Dalili kuwa shi ne, akwai shukar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 2 weeks ago
Auren Annabi SAW Da Nana Saudat
An ɗaura auren annabi (Sallallahu alaihi wasallam) da Sayyada Saudat ‘yar Zam’ata Baƙuraishiya, sannan sunan mahai […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 2 weeks ago
Auren Annabi SAW Da Nana Aisha
Bayan an ɗaura auren Sayyada Saudatu da wata ɗaya sai aka ɗaura auren Nana Aisha ‘yar abokinsa Sayyadina Abubakar As-S […] - Load More
Gida SALMANU FARISS ADAMU
