-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months, 1 week ago
Yadda Ake Ittikafi
Ittikafi: shi ne dauwama a masallaci, domin yin ibadah, Salloli da tasbihi haɗi da tahlili, takbiri da salatin annabi […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan R […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 4 months ago
Tarihin Garin Kudan 2
BABI NA HUƊU Rana ta fara haskawa a sararin samaniyar garin Kudan, tamkar zinaren take ɗauke da albarkatu. Mutane su […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tarihin Garin Kudan
BABI NA ƊAYA Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 5 months ago
Tsokacin A Kan Littafin Garina Abin Alfaharina
“Garina Abin Alfaharina.” Littafi ne da ya zamo tamkar madubin da ke haskaka zuciyar al’umma, domin a cikinsa an ɗaura […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 5 months ago
Waƙa Ta 2 Ga Farfesa Mu'azu Sa'adu Muhammad Kudan
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya 1. A yau mun taru cikin a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 5 months ago
Waƙar Murnar Zama Farfesa Ga Mu'azu Sa'adu Muhammad
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya A yau Arewa ta wayi gari da a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 5 months ago
Tsokaci A Kan Littafin Salmanu Da Salma
Littafin “Salmanu da Salma” littafi ne na soyayya da aka gina bisa tubalin kimiyya da ilimi. Marubucin ya nuna cew […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 7 months, 2 weeks ago
Amfanin Haƙuri
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amf […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 8 months, 3 weeks ago
Tarihin Farfesa Abdallah Uba Adamu
Wannan Shi ne Farfesa Da Ya Kafa Tarihi A Duk Faɗin Najeriya. Farfesa Abdallah Uba Adamu, ɗan asalin unguwar Daneji a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 9 months, 1 week ago
Sababbin Karin Maganar Hausa
Sakamakon zagayowar ranar Hausa ta duniya ta shekarar 2025, ga wasu sabbin karin magana: 1. Abin nema ya samu matar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Shan Azumi Ga Matafiya
Shari’ar Musulunci ta sauƙaƙawa matafiya, idan za su yi tafiya wacce za ta ba su wahala sosai, sai su ajiye azumin su, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Sumbatar Mace Ga Me Azumi
Babu laifi ga me azumi ya sumbaci matarsa matuƙar ya tabbatar zai iya kuɓuta daga faɗa mata, amma nisantar sumbatar ma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Sallar Idi
Idin musulmi guda biyu ne, idin buɗa baki (karamar sallah), bayan watan Ramadan, da idin layya (Babbar sallah) bayan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan R […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Falalar Gaggauta Shan Ruwa
Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasalla) ya koya mana amfanin gaggauta shan ruwa ga mai azumin farilla da nafila, […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sharaɗan Ingancin Azumi
1. Niyyar yin azumi: Kafin hudowar alfijir a cikin watan azumin farilla ko na nafila. 2. Ɗaukewar jinin haila da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Azumin Watan Ramadan 2
Idan kuma mutum ya kusa haɗiye abinci ko abin shan, sannan kuma sai ya ji ana kiran sallah, idan lokaci ne, ma`ana […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Tambayoyin Azumi Da Amsoshi
Tambaya :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara zai iya hutawa ? Amsa :- Idan mutum ya fara yin azumin kaffara ba […] - Load More
Gida SALMANU FARISS ADAMU