-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 days, 6 hours ago
Allurar Da Ake Yi A Jijiya Da Allurar Da Ake Yi A Tsoka (INTRAVENOUS AND INTRAMUSCULAR INJECTION)
A likitance, yin allura shi ne a ɗurawa maras lafiya ruwan magani a jikinsa. Ana yin allura ne ta hanyar amfani da […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 6 days, 7 hours ago
Magance Laulayin Da Magungunan Tazarar Haihuwa Suke Haddasawa
Na yi wannan rubutun ne saboda yawan ƙorafin da ‘yan-uwa mata suke yi a kan laulayin da magungunan tazarar haihuwa […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 5 days ago
Lalurar Rashin Jin Ƙamshi, Ko Wari (LOSS OF SMELL)
Akan sami wani kaso na mutane masu wannan matsalar ta LOSS OF SMELL wato rashin iya tantance komai ta hanci, takan […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 weeks, 3 days ago
Istimna'i (Masturbation)
Istimna’i (masturbation) shi ne mutum, mace ko namiji, ya yi amfani da hannuwansa ya riƙa wasa da al’aurarsa ko kuma […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 weeks, 5 days ago
Hucewar Zazzaɓi (HERPES SIMPLEX)
Hucewar zazzaɓi ko kuma wucewar zazzɓi ana kiranta “fever blisters” ko “cold sore” a likitance. Fever blisters […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 weeks, 6 days ago
Fitowar Haƙora Ga Yara, Faɗuwarsu, Da Sake Fitowarsu
Yaran da ake goyonsu, suna fara fitar da haƙora ne da zarar sun cika watanni 6 da haihuwa, kuma shi ake kira […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month ago
Harara Garke (STRABISMUS)
A likitance ana kiran harara garke “strabismus”. A turance kuma yana da sunaye da yawa kamar “cross-eye” ko “boss-e […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month ago
Warin Gaban Mace Da Yake Nuna Matsala
1. Idan mace ta rinƙa jin gaban ta yana ɗoyin warin kifi, to wannan yana nuni da ƙananun ƙwayoyin halittar bac […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month ago
Ƙaiƙayi Mai Kamar Tafiyar Kiyashi A Jiki (Formication)
Jin ƙaiƙayi kamar ƙwaro yana yawo a ƙarƙashin ko saman fatar jikin mutum shi ake kira “formication” a likitanc […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month ago
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi, ko […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months ago
Hatsarin Yin Wasa-rere Da Hawan Jini
Kamar yadda kwanaki kuka ji na yi bayani kan ciwon sugar cewa shi ne kan gaba wajen haddasa chronic kidney failure toh […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Shawara Ga Masu Ciwon Suga
Mutane masu larurar ciwon siga ku daure kullum musamman wajen alwalar safe ko la’asar kuke tsayawa ku lura da tafukan […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Yanayin Damuwa (Depression)
Depression dai wani yanayi ne marar daɗi da mutum ke tsintar kanshi bayan wani abu marar kyau ya faru da shi, ko kuma […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Cikin Molo (Molar Pregnancy)
Cikin Molo wani nau’in alamun juna biyu ne da wasu cikin mata kan samu kansu da shi wanda kuma a zahiri gaskiya ba […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Saiƙo Ko Sanƙo (Baldness)
Saiƙo inji sakkwatawa, ko sanƙo inji zage-zagi da katsinawa, shi ne ake kira “alopecia” a likitance. A turance kuwa a […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 2 weeks ago
Cututtukan Haƙori
Cututtukan haƙori su ne matsalolin da suke kama haƙorin mutum, su haifar masa da ciwon haƙori, ko faɗuwar haƙori, ko r […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Zubar Da Miyau Ga Mai Juna Biyu
Tsananin zubar da miyau ga mai juna biyu shi ne “ptyalism” ko “hypersalivation” a likitance. Ya fi faruwa a zangon […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
Cutar Maƙoƙo
Maƙoƙo shi ne ake kira “goiter” ko “thyromegaly” a likitance. Maƙoƙo wani kumburi ne a cikin jakar sinadarin din thy […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Kamannin Jariri
Sakamakon binciken kimiyya na asibiti bai tabbatar da cewa idan namiji ya riga mace yin inzali, ko kuma idan mace ta […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months, 4 weeks ago
Yin Amfani Da Maganin Sauro Na Ƙonawa
Ana yin amfani da coil na sauro a sassa daban-daban na duniya, musamman a yankunan da suke fama da yawan cututtukan da […]
- Load More
Gida Dr Aisha health talk