Rashin karfin gaba ko rashin tabuka Abun azo agani ko saurin kawo wa Lokacin juma’i duka matsaloli nada nasaba da Wadannan ababen.
Matsalar nada dalilai da yawa wadanda zasu shigar da da Namiji cikin wannan Yanayin, idan an binciki wata hanyar ba a daceba sai ayi nazarin wasu dalilan.
Mafi yawan cutuka kan lalata
Nerves
Arteries
Muscles daga karshe a samu wannan matsalar ta ERECTILE DYSFUNCTION ga DA Namiji.
Sannan yana dakyau ku karanta wannan Kawar Da Fargaba Kan Dalilan Sanya Robar Hanci Ga Mara Lafiya
1- Hawan Jini
2- Ciwon Sugar
3- Chronic Kidney Diseases
4- Heart Diseases
5- Matsala ta Prostate cancer
6- Injury ga Al’aura
7- Unhealthily Lifestyle
8- Smoking
9- Yawan kiba ba tareda Ana exercise ba
10- Cutukan dakan addabi Nerves kamar Sclerosis
11- Yawan Shan giya
12- Matsalolin Kwakwalwa
13- Haduwa da Accident ko yin Accident a baya a bangaren
Al’aura,
Spinal cord
Mafitsara
A bangaren Kwakwalwa Matsalar zata iya Haifar da wannan Yanayin gamu mazaje musamman idan akwai
Ciwon Damuwa
Fargaba a juma’i
Jin Tsoro
Worry
Guilt
Da dai sauran mahumman dalilai.
Babbar matsalar dake haifar da Rashin ingancin Magani shine rashin bincike a tabbatar da dalili. zanchi gaba ga maza wanda suke da taibaya ko neman karin Bayani kuyi join tambaya and answers.
Domin karanta Abubuwan Da Sukan Iya Taimakawa Wajen Raguwar Warin Baki Danna nan